2018 - NewsHausa NewsHausa: 2018

Pages

LATEST POSTS

Tuesday, 16 October 2018

Kalli Yanda Wani Masoyi Ya rubuta Sunan Masoyiyar Shi Da Wuta

Kalli Yanda Wani Masoyi Ya rubuta Sunan Masoyiyar Shi Da Wuta WANI MASOYI KENAN DA YA SAMU WUTA 🔥 YA RUBUTA SUNAN ABAR KAUNARSHI A HAN...

Abubuwa 4 na sanyawa Mace Tabo Mara gogewa a zuciyarta idan namiji ya aikata mata su.

(Matsalolin gidan Aure).(1)Nuna halin ko in kula yayin data Ke cikin tsananin jinyi ko wani rashin lafiya,bayan ta warke ka dawo ka nuna kana yi da ita.(2)Nuna halin ko in kula lokacin da take cikin laulayin...

Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo

Wata ‘yar shekara 45 ta bayyana yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harkar Madigo..Ofori ta labarta yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harka madigo a wata hirar da ta yi da gidan talabijan...

Kalli Zazzafan Hoton Jaruma Rahama Sadau Daya Dauki Hankali

Kalli Zazzafan Hoton Jaruma Rahama Sadau Daya Dauki Hankali Jaruma Rahama Sadau Kenan Muna Yi Mata Fatan Alh...

Monday, 15 October 2018

Maganin Kara Karfin Mazakuta A Saukake

Tabbas matsalar saurin kawowa ma’ana wato Erection Dysfunction a turance, matsala ce da ke addabar maza masu fama da rashin karfin mazakuta a yanzu saboda shan kafi zabo da ake yawan sha duk ya jawa al’uma...

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Amina Amal Da Suka Dauki Hankali

Kalli hotunan Jaruma Amina Amal Da Sunka Dauki Yan Kallo A shafinta Na Instag...

Zan So Ace Matan Kannywood Su Fara Fallasa Mazan Da Su Ka Yi Lalata Da Su - Rahama Sadau

A kwanakinnan jaruman fina-finan Kasar Amurka mata sun fito da wani mataki da suka wa lakabi da Metoo wanda suke fallasa masu shirya fina-finai da kuma wasu manyan jarumai maza da suka yi lalata da su...

Friday, 21 September 2018

Karanta sabuwar dabararmar da masu kudi ke amfani da ita wajan yin lalata da mata: Sai ka rike baki

Karanta sabuwar dabararmar da masu kudi ke amfani da ita wajan yin lalata da mata: Sai ka rike bakiDuniya inda ranka zaka ji ka kuma ga abubuwan ban mamaki da yawa, a yayin da malamanmu ke ta kara jan...

Tuesday, 18 September 2018

Kalli Hotunan Rahama Sadau Tare Da Mawakiyar Kudu D'ja

Wannan hotunan dai na shahararar jarumar hausa da kudu tare da shahararrar mawakiyar kudu wato naija hip hop wanda sunka yi show a cikin garin kaduna wanda ya kayatar sosai wanda ba'a cewa komai ga hotunan...

Kalli zazzafan Hoton HadizGabon da ya birge

Hoton HadizGabon da ya birgeTauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alhe...

Kalli wani hoton Zainab Indomie da Kabir A. Zango

Kalli wani hoton Zainab Indomie da Kabir A. ZangoTauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie kenan a wannan hoton da ta dauka tare da kanin Adam A. Zango me suna Kabir, sun haska...

Hafsat Idris ta lashe kyatar jarumar jarumai mata

Hafsat Idris ta lashe kyatar jarumar jarumai mataTauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris ce ta lashe kyautar jarumar jarumai mata ta City People Award sai kuma abokiyar aikinta, Hannatu Bashir da ta...

Monday, 10 September 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama SadauTauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan a wadannan sabbin hotunan nata data saki inda take sannye da doguwar riga me ratsin baki-baki da fari,...

Hotunan Fati Washa da zasu birgeka saidai.....

Hotunan Fati Washa da zasu birgeka saidai.....Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata da tayi matukar kyau saidi kai babu dan kwali, Allah yasa ta gyara, domin kamar yanda suke cewa...

Kalli Zafafan Hotunan Maryam Yahaya sanye da yagaggen wando

Kalli Maryam Yahaya sanye da yagaggen wandoJarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankalan mutane, Maryam na Sanye da yagaggen wando irin na gayu a wadannan...

Kalli sabon salon dinkin mata da ya shigo gari

Kalli sabon salon dinkin mata da ya shigo gariZamani me abubuwa da yawa kullun kara ganin sabbin kirkirar hanyoyin rayuwa ake gani, anan wani sabon salon dinkine na mata daya shigo gari kamar yanda ake...

Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadaiTauraruwar fina-finan Hausa Maryam gidado ta saba saka hotuna a yanar gizo da mutane ke ganin cewa basu...

Kalli wasu kayatattun hotunan Hadiza Gabon

Kalli wasu kayatattun hotunan Hadiza GabonTauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau muna mata fatan alhe...

Hotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka dauki hankula

Hotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka dauki hankulaTauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan kyatattun hotunan nata da suka dauki hankula inda take tare da mahaifiyarta da...

Kalli Hoton Hafsat Idris da ya birge

Hoton Hafsat Idris da ya birgeTauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alhe...

Saturday, 8 September 2018

Babban Abun Da yake Hana Wasu ‘Yan Matan Samun Aure Da Wuri

Bayani na hakika ya tabbatar da cewa sau da yawa wasu ‘yan matan kan fada cikin larurar rashin samun abokin zama sakamakon girman kai, wanda masu hikima kan ce rawanin tsiya, shi kuma Abubakar Imam a...

Wani Mahaukaci Yayi Kokarin Yiwa Matar Aure Fyade A Kasuwa

Wani wasan kwaikwayo ya auku a sananniyarkasuwar Ogbeogonogo dake garin Asaba, cikinjihar Delta a yayin da wani da ake zargin mahaucine ya yi mai matsakaicin shekara lokacin da ya yikokarin yiwa wata...