NewsHausa: SUNNA MP3 NewsHausa: SUNNA MP3

Pages

LATEST POSTS
Showing posts with label SUNNA MP3. Show all posts
Showing posts with label SUNNA MP3. Show all posts

Monday, 19 March 2018

AUDIO : fadakarwa Akan Sallar Magrib - Dr Muhammad sani Umar R/lemo

FADAKARWA AKAN SALLAR MAGRIB

DAGA DR SANI UMAR R/LEMO


wannan fadakarwa tana dauke da jankune da fadakarwa akan yadda ake sallah magrib ba bisa ka'ida ba.
Mallam yayi bayyani yadda mutane zasu gyara domin yin wannan sallah a sunnance.

Wanda yana da kyau ku saurari wannan audio fadakarwa domin a gyara.

Allah yasa mu dace.

Sai ku latsa wannan link domin dauko wannan fadakarwa.


Download fadakarwa dr sani umar

Monday, 12 March 2018

AUDIO Khudbar Juma'a Mai Taken kyakykyakwar Dabi'a - Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Khudbar Juma'a Mai taken Kyakykyakwar Dabi'a. 

Dr.  Muhammad Sani Umar R/Lemo daga Masallacin Juma'a na Dorayi Kano.

9/3/2018

⏩ Yaku yan uwa musulmi kyakykyakwar dabi'a na sanya ma mutum samun dajara a nan duniya da gobe lahira. 

⏩ Manzon Allah s.a.w yace shin wa keson gobe kiyama yana tare dani muna tare sai yace sai mai kyakykyakwan dabi'a. 


⏩ Mutum mai yawwan azumin nafila da nafilolin dare babu mai ta ko irin wannan darajarsa sai mai kyakykyakwar dabi'a.

⏩ Manzon Allah s.a.w yace : babu abu mai shigar da mutune aljannah kamar masu imani, da kyakykyakwan dabi'u. 


⏩  Kyakykyakwar dabi'a na sanya al'umma da samun cigaba da nasarori a harkokin duniya da lahira. 


⏩   Kyakykyakwar dabi'a manzon Allah (s.a.w) yace : babu mutum mai samun ma'auninsa ya cika a gobe kiyama irin mutum mai kyakykyakwar dabi'a. 



 ⏩ Kyakykyakwar dabi'a na sanya al'umma tarbiyya da girmama manya da kame kai, sai kaji ana cewa zamani ne har da shuwagabani wannan ba wani zamani alama ce ta rushe al'umma musamman kaga har da 'ya mace mai kunya babu abu mai kawo mata daraja irin kyakykyakwar dabi'i saboda anfi sanin 'ya mace da kunya. 

Wannan kadan ne daga cikin wannan Khuduba sai ka latsa wannan link domin sauraron darajoji ga mai kyakykyakwar dabi'a da wanda Allah baya so. 





Download kyakykyakwar Dabi'a Dr sani R/lemo

Tuesday, 6 March 2018

AUDIO : Bokayen Zamani Da Yadda suke Lalatawa Mutane Imaninsu da Hanyoyin Gane su - Dr Ahmad Abubakar Mahmuda Gumi



Tare da :- mufti sheikh Dr Ahmad Mahmud Abubakar Gumi

ko baka da ra'ayin Dr. Ahmad Gumi ka daure ka saurari wannan karatu domin ya fadi hanyoyin dabarar zamba da Yan damfara suke yiwa jama'a

Wannan ita ce Muhadarar da Sheikh Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar ranar Asabar 03/March/2018 a masallacin Marigayi Sheikh Bello Aladamawy dake Hayin Malam Bello Hayin Rigasa Kaduna.

A wannan Muhadarar zamu fahimci

👉 Mene asali da tushen Bokanci? Daga ina ya samo asali? Su waye suke yin shi?

👉 Me yasa jama'a suke yarda da bokaye ko malaman Tsibbu?

👉 Shin akwai bokanci kafin zuwan musulunci ya kuma mutanen farko suke yin sa?

👉 Mene hukuncin mutumin da ya yarda da wanda yace ya san wani abu da bai faru a gabansa ba?

👉 Shin akwai wanda Allah Ya bashi ikon tunkude masifa ko iya aukawa wani ita?

👉 Allah Ya fada mana Annabi Muhammad SAW bai mallaki amfanarwa ko iya cutarwar ba, to waye zai ce ya mallake su?

👉 Da gaske karfin da iya mulki ne na Annabi Sulaiman AS ya iya sarrafa Aljanu ko kuma umarnin Allah Aljanun suke bi?

👉 Malaman da suke amfani da ayoyin Alkur'ani ko Hadisai suna bayar da magani mene ne matsayinsu?

👉 Akwai abubuwan da babu wani makaluki da zai iya yi wa mutum sai Allah. Duk wanda ya yarda wani na iya yi to dakinsu daya da Shaidan a wuta wadansu abubuwa ne?

Wannan da sauran batutuwa duk a cikin wannan Muhadara.

Allah Ya tsare mana imanin mu baki daya amin.

© Salisu Hassan Webmaster

Latsa wannan link domin downloading


Download Audio  Bokayen Zamani 

Sunday, 12 February 2017

[MP3] Rayuwar Aure - Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano

Assalamu alaikum warahamatullah
Barka da Asuba da fatan kowa yana lafiya amen



A yau lecture mu mai Taken :RAYUWAR AURE .

muke tafe da ita wanda Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya gabatar 


Domin Download sai ka latsa nan


      DOWNLOAD MP3 HERE


AYI Sauraro lafiya

karku manta share to ur friends 

Friday, 10 February 2017

[MP3] Khudba :Hakuri Da Zama Da Mutanen Kirki - Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

Assalamu Alaikum warahamatullah ,barka da juma'ah da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A Yau nazo muku da khudba wanda mallam yaga gatabar wato

 Sheikh Dr Muhammad sani Umar R/lemo,ya gabatar.


Taken khudbar :Hakuri Da Zaman da Mutanen kirki

wanannan khudba ce mai matukar amfani wanda yana da kyau duk musulmi ya zamo mai hakuri da juriya.


sannan kuma ya zamo abokanansa mutanen kirki ne,wanda a yanzu idan ana so a tambaye halayen mutum to a Tambaye abokinsa ko abokanansa .

domin zama da muaten kirki shine ke nuna alama mutumin kirki, zama da mutenen banza ko shashashu shi ke nuna mutumin banza ne.


Domin ka samu wanannan khudba da mallam ya gabatar sai ka latsa nan,idan ka latsa a opera zai baka zabi biyu kamar haka:CANCEL and SAVE ,sai ka latsa SAVE .shikenan


    DOWNLOAD MP3 HERE


A Yi sauraro lafiya

Dan Allah kayi share zuwa ga Abokananka na Facebook or whatsapp ko wata kafa labarai.

Thursday, 9 February 2017

[MP3] Wacece Mijinta Yafi -Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

Assalamu alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya tare da mun wuni lafiya

A Yau munzo muku da wata lecture wanda mallam ya Gabatar mai Taken: Wacee Mijinta Yafi

wanda sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

To fah yan uwana musulmi mata ga lecture wanda a gareku tamkar competition ne sanin miji nagari

Haka zalika ku kuma yan uwana maza ,ku saurari wanannan lecture domin ka shirya ka gyara ga matan ka ,idan kuma kana irina  mabukaci To sai mu shirya mu kiyaye


Domin download wanannan lecture sai ka latsa nan da kasa zai nuna maka zabi biyu biyu a opera SAVE and CANCEL ,sai ka zabi SAVE.


           DOWNLOAD MP3 HERE

A yi sauraro Lafiya ,ku kasance da sadeeqmedia

Dan Allah kuyi share zuwa ga yan uwa musulmi domin ka samu lada yada Alkhari

Wednesday, 8 February 2017

[MP3] Yadda Ake Godewa Allah Ta'allah Da Ni'ima Da Ya samu Mutum -Sheikh Musa Yusuf Asadus Sunnah

Assalamu Alaikum Warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya .

A Yau nazo muku da wa'azin mallam wato sheikh Musa Yusuf Asadus sunnah.

wanannan wa'azin yana da matukar amfani saboda yakamata kowa yasan wanannan tatakai na nuna farin ciki da ni'imar da Allah ya baiwa bawasa dan Adam,domin da yawanmu bamusan matan da ake yi godiya ga Allah .

To Alhamdulillahi yau kam ga shi mallam yazo muku da wanannan wa'azi mai taken:


Yadda Ake Godewa Allah da Ni'imar da Mutum Ya samu


Domin Download sai ka latsa nan ,idan ka latsa zai baka zabi biyu CANCEL and SAVE ,sai kayi SAVE.


                DOWNLOAD MP3  HERE


Ayi sauraro lafiya


Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka na Facebook ko wata kafa yada labarai domin ka zamo mai yada alhairi 

Monday, 6 February 2017

[MP3] Rayuwar Musulmi A Musulunci - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

Asslamu Alaikum Warahamatullah Yan Uwana Musulmi Barka da Wanannan Rana mai Albarka.

A Yau nazo muku wani Wa'azi mai matukar amfani wanda musan Yadda zamuyi rayuwa a cikin addinimu mai matukar dadi a al'umah wanda yake baiwa haqqinsa.


Wannan wa'azinmai taken


RAYUWAR MUSULMI


Wanda mallam sheikh Ja'afar Mahmoud Adam kano [Rahamahullah]

Domin download wanannan sai ka latsa nan ida ka latsa zai baka zabi biyu CANCEL and SAVE  ,sai ka latsa  Save.

            DOWNLOAD MP3 HERE


A Yi sauraro Lafiya.


Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka  a Facebook ko whatsapp.

Sunday, 5 February 2017

[MP3] Muhimmancin Tauhidi da Iklasi A Ayyukan Musulmi -sheikh Abubakar Gero Argungu

Assalamu Alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya barkamu da yau da fatan kowa yana lafiya.

A yau muna dauke da muhaddara mai Taken:

Muhimmancin Tauhidi da Iklasi a Ayyukan Musulmi

wanda mallam Sheikh Abubakar Gero Argungu 

Ya gabatar wanda yana da kyau yan uwa musulmi mu san wadanda muhimmanci ne aiki da Tauhidi da iklasi a Rayuwar ta musulmi.

Domin samun wannan lecture sai ka latsa nan indan ka latsa zai baka zabi CANCEL anda SAVE ,sai ka latsa Save shikenan

                  DOWNLOAD MP3 HERE


A yi Sauraro lafiya 

Saturday, 4 February 2017

[MP3] Matsalolin Ma'aurata - Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]

Assalamu alaikum warahamatullah barkamu da warahaka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Yau kuma nazo muku da muhaddara mai amfanin gaskia ga yan uwa musulmi domin sanin matsalolin Ma'aurata da kuma hanyoyi da za'a magance su.

wanda mallam ya gabatabar mai taken MATSALOLIN MA'AURATA.
shine mallam

Sheikh ja'afar Mahmoud Adam kano [Rahamahullah]
Domin yin download wanannan muhaddara sai kayi click a nan

idan kinka yi click zai nunomaka CANCEL AND SAVE,sai kayi click on Save.

DOWNLOAD MP3 HERE

Dan Allah kayi share zuwa abokan arziki Facebook or whatsapp.


Friday, 3 February 2017

[MP3] Tsayuwa Akan Sunnah - Sheikh Abubakar Gero

Assaalamu Alaikum Warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana yana lafiya.

Barka da juma'at mubarak ,Allah ya bamu Alkhairi da ke cikinta.

Ayau zazo muku da wa'azin mallam shahararen mallamin nan na Nigeria wanda shine sunkayi gwagwarmaya wajen wa'azi a Nigeria wanda har ake masa take da SOJAN TURNUKU NA AFRICA. 

wanannan mallamin dae shine 

SHEIKH ABUBAKAR GERO ARGUNGU

wannan wa'azi mai Taken :Tsayuwa ga Sunnah

kaji yadda mutanen kirki nayi tsaye a sunnah da hakuri da juriya da sunkayi a tsayawa ga Qalallahu Qala rasulallahi,

Domin download wananna wa'azi sai ka latsa nan . idana latsa zai nuna maka CANCEL AND SAVE sai kayi click on SAVE.

DOWNLOAD MP3 HERE


Dan Allah kayi share zuwa ga Abonkai na Arziki a Facebook or whatsapp

ku kasance da sadeeeqmedia

Thursday, 2 February 2017

[MP3] Tarihin Shi'a da Aqidunnta Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano [Rahamahullah]

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana musulumi barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.


masha Allah dukkan godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wa ta'alah da ya bamu lafiya da imani da yayi mu musulmi a yau nazo muku da karatun mallam a sound mai Taken:Tahirin shi'a da Aqidunnta ,wanda babban mallamin sunnah yayi wato 


Sheikh ja'afar mahmud Adam kano (Rahamahullah).


Domin sauraren wananna lecture da kunnen Basira domin kasan asalinta da kuma manufufinta wanda wasu muna 'yan shi'a basu sani ba to sai ka biyomu domin Download din wananna lecture sai ka latsa nan


          DOWNLOAD MP3 HERE


Ayi sauraro lafiya 

Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka a Facebook or whatsapp.

Tuesday, 31 January 2017

[MP3] Illar Harshe 02- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Assalamu alaikum yan uwana barka da yau da fatan kun tashi lafiya sadeeqmedia ke muku fatan alkhairi.

yau munxo da cigaban wanannan lecture da mallaminmu babban shehi yayi wato lecture mai Taken: ILLAR HARSHE 02
wanda a jiya dae ne munka kawo muku ta farko wanda SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA


Ya gabatar domin ka samu mai sauraren wanannan lecture da kunnen basira sai ka latsa nan ,idan ka latsa zai baka options biyu sai CANCEL ANDA SAVE,to sai ka latsa SAVE shikenan


Ayi sauraro lafiya 


kada mu mance mu yi sharing ga yan uwanmu na Facebook ko dae wasu hanyoyin sadarwa domin samun lada


Monday, 30 January 2017

[MP3] Illar Harshe 01_ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana musulmi barka da yau da fatan kowa yana lafiya .

Alhamdulillahi a yau nazo muku da wata lecture mai kyau wanda ni da kai ,ke,su ,mu duk muna amfani da shi

wanannan shine lecture mai Taken :ILLAR HARSHE 01 wanda nan gaba in sha Allah zai xo muku nan ba da dadewa ba.

wanda babban mallamin nan kuma haziqi wajen jajircewa akan kwamitin Hisbah .Allahu Akbar ,wanannan  mallam shine

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

domin ka saurari wanannan lecture sai ka latsa nan

DOWNLOAD MP3 HERE


Ayi sauraro lafiya

Allah ya bamu iko da wananna wa'azi


Dan Allah kayi sharing zuwa ga abokanka na Facebook or whatsapp.

Sunday, 29 January 2017

[MP3] kudbah mai Taken: Illar Reebah da Zeenah -Dr sheikh Abdullahi usman Gadon Kaya

Assalamu alaikum warahatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya.

A yau muna dauke da khudbar babban malamin nan wanda shima sheikh malamine mai bada gudumuwarsa ga hana abubuwan asha ,kar yadda kwanaki yayi ruwa yayi tsaki wajen dakular da ginin wajen yan wasan kwaikwayo mai suna  KANO VILLAGE har sai da Allah ya basu nasarar tsayar da abun

wanannan shine

Sheikh Abdullahi usman Gadon kaya

Taken wanannan khudbah itace :

ILLAR REEBAH DA ZEENAH.

Ina yan'kasuwa ina ma'aikata ina manoma ina masu ta'ammali da banki ba bisa ka'idaba ku saurari wanannan khudba da kunen basira dan ka sami mafuta.

Domin saukaar da wanannan khudba sai ka latsa nan 


DOWNLOAD MP3 HERE

Dan Allah kayi share zuwa ga Abokananka na zada zumunta wato Facebook ,domin kai ma ka zomo mai samun ladah a wajen yada abun Alkhairi

[MP3]Wa'azin kasa a jahar Anpka-kogi state Nigeria

Alaikum warahamatullah yan uwana musulmi yau nazo muku da wa'azin kasa a lagos anpka wanda anka gabatar 28-29/01/2017
ga wa'azin yadda yake zaka iya latsa a duk inda anka rubuta download mp3 here domin saukarwa

1.DR .IBRAHIM JALO JALINGO

2.SHEIKH KABIRU HARUNA GOMBE

3. SHEIKH ABUBAKAR GIRO

4.SHEIKH ABUBAKAR MUKHTAR JALINGO

5.DR NAZIFI INUWA

6.LIMAMIN ANKPA

7.SARKIN ANKPA

ku kasance da mu domin samun sauran wa'azin a ko da yaushe sadeeqmedia site mai kawo muku karatutuka daban daban na mallaman Ahlus sunnah
Dan Allah kayi sharing zuwa ga abokanan Facebook

Friday, 27 January 2017

[MP3] FATAWOYIN RAHMA TAMBAYA DA AMSA - DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Assalamu Alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya da fayan kun tashi lafia.

Yau  dae nazo muku da Audio na program na fatawoyin Rahma wanda babban shehin malamin nan yake gabatarwa domin Amasa tambayoyin Al'ummah musulmi .wanannan program dae aba gabatar da shi duk sati sati wato Assabar da lahadi.mallamin dae shine

DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Domin saurare da kuma sanin yadda kaima zaka tura taka tambya
ka shiga nan

DOWNLOAD MP3 HERE

Ayi sauraro Lafiya ,ku kasance damu a ko da yaushe 

please share to your Facebook friends 


MP3 kHUDUBA MAI TAKEN HA'INCI -DR BASHAR UMAR ALIYU

 Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana lafiya ina muku barka da juma'ah da fatan kowa yayai sallah lafiya

A yau ina tafe da khuduba wanda mallam ya gabatar a masallaci mai taken 

 .  .  .  .  .  .  .  HA'INCI 

wanda Mallam Dr bashar Aliyu Umar kano ya gabatar.

wanannan lecture tana da matukar muhimmanci ga dan uwa ko yar uwa mumina ,saboda ha'inci kalma ce mai matukar dauka ma'ana sosai domin download sai ka shiga nan

DOWNLOAD MP3 HERE

AYI SAURARO LAFIYA

DAN ALLAH KAYI SHARING ZUWA GA ABOKANANKU A FACEBOOK OR WHATSAPP

Thursday, 26 January 2017

MP3 Any serious Government can fix power problem in six (6) month's??-Sheikh Bello Yabo sokoto

Any serious Government can fix power problem in six months-babatunde fashola


Assalamu alaikum barka mu da wanannan rana mai Albarka manager of sadeemedia na muku barka da juma'at mubarak Allah ya bamu alkhairan da A cikinta

a yau nazo muku da lecture shahararren mallamin nan wato

Sheikh Bello Yabo sokoto

wanda yayi game da power problem wanda Fashola yayi magana cewa ae duk gwabnati ta kwarai zata iya gyara wutar NEPA a Nigeria cikin wata shida ,yayi dae wanannan magana ne a lokacin da yana Governor of lagos state ,to Allah mai hikima sai ya ajiye wanannan magana ,sai gashi anyi election mai yar malfa ya sha kaye sosai

sai Allah ya ajiyewa babatunde wanannan magana sai kashi yanzu Allah yasa ankayi masa minister of power in Nigeria .

sauran sai kaji daga bakin mallam

sai kuma GMB shi kuma a lokacin mai malfa yace zai kara farashin man fetur sai yace ina ae wanannan magana banza ce ko Naira 40 aka sayarwa dan Nigeria 1 liter an chuchesa ,yanxu kuma ga shi ya hau mulki

domin jin sauran abunda zai ce sai kayi download domin jin saurare



DOWNLOAD MP3 HERE

Ayi saurare lafiya

please share to your friends in Facebook or whatsapp

Monday, 23 January 2017

MP3 ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya da fatan kowa yana lafiya lau

A yau ina tafi da muhadarra wanda har yanzu dae shahararen mallamin nan ya gabatar wato wanda yayi kartunsa a tsagayar hadisin manzon Allah s.a.w wato

Dr Muhammad sani umar R/lemo 

ya gabatar mai taken ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU

wanannan lecture ko muhadarra taka dauke da karantawa sosai ka dan uwa musulumi wanda za baka damar kubucewa dukkan wadannan abubuwa da mallam ya lissafa a matsayin wasu ruguza imani ga mutum munini,

wanda a halin yanzu mutane basu dauki wadannan abubuwa ba komai ba.

sa a nan malla ya kawo hanyoyin da zaka magance raunin imaninka kwargwadon hali ,

sbd imani abu ne mai girman gaske wanda yanxu shine babu a mutane da yawa wanda shine ya jifamu a halinda da muke cikin a yanxu a Nigeria . Allah ya sawake hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ga lecture nan sai kayi download  domin saurarenta

DOWNLOAD MP3 HERE

AYI SAURARO LAFIYA

DAN ALLAH KA TURAWA ABOKANKA DOMIN SUMA SU AMFANI,

Domin idan ka zamo mutum mai yadda Alkhairi Allah zai baka kwamakacin Allah wanda ka turawa yayi amfani  da shi

YA ALLAH Ba bamu halin gyara kura kuranmumu ka yafemuna laifukan mu amen

posted By Abubakar Rabi'u