MP3 ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO - NewsHausa NewsHausa: MP3 ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO

Pages

LATEST POSTS

Monday 23 January 2017

MP3 ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana cikin koshin lafiya da fatan kowa yana lafiya lau

A yau ina tafi da muhadarra wanda har yanzu dae shahararen mallamin nan ya gabatar wato wanda yayi kartunsa a tsagayar hadisin manzon Allah s.a.w wato

Dr Muhammad sani umar R/lemo 

ya gabatar mai taken ABUBUWANDA KE KAWO RAUNIN IMANI DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCE SU

wanannan lecture ko muhadarra taka dauke da karantawa sosai ka dan uwa musulumi wanda za baka damar kubucewa dukkan wadannan abubuwa da mallam ya lissafa a matsayin wasu ruguza imani ga mutum munini,

wanda a halin yanzu mutane basu dauki wadannan abubuwa ba komai ba.

sa a nan malla ya kawo hanyoyin da zaka magance raunin imaninka kwargwadon hali ,

sbd imani abu ne mai girman gaske wanda yanxu shine babu a mutane da yawa wanda shine ya jifamu a halinda da muke cikin a yanxu a Nigeria . Allah ya sawake hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ga lecture nan sai kayi download  domin saurarenta

DOWNLOAD MP3 HERE

AYI SAURARO LAFIYA

DAN ALLAH KA TURAWA ABOKANKA DOMIN SUMA SU AMFANI,

Domin idan ka zamo mutum mai yadda Alkhairi Allah zai baka kwamakacin Allah wanda ka turawa yayi amfani  da shi

YA ALLAH Ba bamu halin gyara kura kuranmumu ka yafemuna laifukan mu amen

posted By Abubakar Rabi'u

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment