DUK MATSAYINKA DA GIRMAN MUKAMINKA KA AJIYE SHI A GEFE!!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO - NewsHausa NewsHausa: DUK MATSAYINKA DA GIRMAN MUKAMINKA KA AJIYE SHI A GEFE!!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 17 January 2017

DUK MATSAYINKA DA GIRMAN MUKAMINKA KA AJIYE SHI A GEFE!!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Duk matsayinka da Girman mukaminka ka ajiye shi a Gefe!


 FITOWA TA UKKU (3)

Duk matsayinka da girman mukaminka ka ajiye shi a gefe ,a yayin da kake gaban malaminka don ya koyar da kai.Ga abin da gudana lokacin da Annabi Musa kaleemullah ya je wajen khadir (A.S)


Annabi musa :Assalamu Alaikum

khadir :wa'alaikuk salam wa ne ne kai ?

Annabi musa: Musa (ba tare da ambaton matsayinsa na annabta ba)

khadir (A.S): musa na Banu isra'ila?

Annabi musa: Na'am ....shin in biyo ka ka koyar da ni daga  abin da aka sanar da kai na shiriya?

Allahu Akbar dan uwa kaji mutanen kirki wanda basu damu da girman su ko matsayin mukamin ba
Allah yasa mudace

Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi a facebook ko whatsapp

posted  Abubakar Rabi'u

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment