DAN UWA! KADA KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI. DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO - NewsHausa NewsHausa: DAN UWA! KADA KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI. DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Pages

LATEST POSTS

Saturday 14 January 2017

DAN UWA! KADA KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI. DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

DAN UWA ! KADA  KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI:

  FITOWA TA BIYU (2)

Ilimi ba ya samu sai an sha wahala .ilimi da wanda za a daukewa wahala wajen neman ilimi da Annabawa ne, To amma ka dubi Annabi musa (A.S) yayin da yayi tattaki zuwa khadir (A.S) domin neman ilimi yana mai cewa   "Hakika mun sha wahala a wanannn tafiyar tamu." [AL'KHAFI,62].


To dan uwana idan ka karanta ka turawa dan uwanka a Facebook or whatspp

posted :by Abubakar Rabi'u



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment