HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO - NewsHausa NewsHausa: HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Pages

LATEST POSTS

Friday 20 January 2017

HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!!

Babu yadda za'a yi mai neman ilmi ya cimma bukatarsa har sai ya zama mai hakuri mai da'a ga malaminsa, da rashin sabawa umarninsa, da hakuri  wajen bin dokokinsa da zai  gindaya  masa.
 shi ya sa khadir yace wa Annabi musa (A.S)

"Lallai kai ba za ka iya hakuri  da ni ba .Ta yaya za ka iya hakuri da abin da ba da ilmi akansa.
musa yace ,za ka same ni mai hakuri in Allah ya so ,kuma  ba zan sabawa umarninka ba."


posted by  Abubakar Rabi'u

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment