NewsHausa: Al'ajabi NewsHausa: Al'ajabi

Pages

LATEST POSTS
Showing posts with label Al'ajabi. Show all posts
Showing posts with label Al'ajabi. Show all posts

Friday, 10 November 2017

Video:- Abin Kunya :- Kalli Tsalelliyar Budurwa Tana Kuka Akan Alura Kamar Ta Mutu

Wannan video abin kunya ne da wata budurwa tayi wanda tana kuka kamar fitar rai saboda Alura ta samu lafiya.Allah ya bata lafiya. 


Gashi nan ku kalla

Ga masu bukatar saukarwa a wayoyinasu sai ku latsa nan

Download video now

Wednesday, 16 August 2017

AL'AJABI: Wannan Matashi A Haka Yake Rayuwa

AL'AJABI

Wannan Matashi A Haka Yake Rayuwa

Kafar sa a haka take, ba ta sauka kasa.

Yana zama ne a kauyen Ugbamaka dake karamar hukumar Olamoboro a jihar Kogi.