The award winning best artist of sokoto state who has that trending song "SWAGGERITOVER is back again with a hiphop tune which he dedicate to SOKOTO with hiphop rap and hausa stylish titled as #SOKOTO.....im sure u dont wana miss this song download/listen and share to the world! Download music here
Your welcome to hausalaoded blog today iam coming you with another artist from sok city with new latest song's 2018 by "Basakkwacen". Release new brand 7 tracks 2018.He is good brilliant rapper One of the hit Music "Story about me and and my music game":- Story about me and my music game us a story that touched.. Tony's pain.. Sleepless nights with a pad and a pen..going up and down in search of fame..stress in my brain.. Dirt in my name.. Am tired of this living am looking for a change.. I just a different day but the shit is the same.. Baka gama ganiba idan dai da ranka..wani saiyaci mutuncinka gabanka..xaya tsokaneka nigga dandai ka tanka.. All he ever wanna see is bacin ranka..Duniya makaranta..Duniya kullun da sabunta..Duniya tanata rudinka... Duniya kanasonta xaka barta..yoh.. Lord am down on my knees.. Ka taimakemu me and my Gz...munata nema ka bamu cheese.. When the death come mu kwanta in peace.. Tell me what you see when you looking at me nigga..albarka da yawa idan dai ka qirga..Ba wani malan mamana na riqa..hamsal salawati ibadun duk nacika. Those are the following 7 tracks list 1. 100 Percent-basakkwacen Ft Zuru Boy Download music here 2. basakkwace-16 bars Download music here 3. basakkwacen-fura juice Download music here 4. basakkwacen-story about me & music Download music here 5. huzzynewlh ft basakkwacen-parkwell Download music here 6. BMG Ft Yasir Tunchi- Buga Lokaci- pro by Bz sound Download music here 7. uncle-K of yanfu yanfu-international Download music here
Yobe Entertainment Forum Record label release both 2 music video VIP with Money & Fame together. watch and enjoy and please don't forget to share it with your family and friends.
Hello your welcome to hausaloaded blog the best site in Nigeria for best entertainment,news,musics,videos,toturials,and so on. Iam coming your with another killing bit new song "Ni" by Dj A.b don't miss it try to download now.
huzzynewlh decides to bring us back one of his hit track titled as ASSALAMU ALAIKUM which is a rap tune with hausa flows,im sure u dont wana miss this in your playlist.
Hello this is to inform all the visitors of this wonderful site that, the great among greatest arewa hip hop singer is happy birthday to him more long life.Birthdays are good for you. Statistics show that the more you have the longer you live.
Furthermore we Let me make sure you have a birthday full of crazy love, special fun and wonderful surprises. The coe of hausaloaded is wish you Life is very short, So enjoy every moment, Don't lose Ur confidence Go always ahead.Happy Birthday.
Your welcome to hausaloaded today we caming you're with good track by the Young and great singer in arewa hip hop, the name of singer is Huzzynewlh and the name of song tittle is "Bazani Barki ba" song. Download and enjoy.......................... Download music here
Shahararriyar mawakiyar hip hop na harshen HausaNaja’atu wacce aka fi sani da Janah Stargurl, wacce ta yi wakar Godiya da Takama da kuma Lokacinmu ne, ta fadi abubuwa da dama masu mahimmanci da suka shafi harkan hip hop a Arewa, inda take ba ‘ya’ uwanta mawaka shawara kan cewa in za su yi waka su daina yi wa junansu habaici ko zage-zage, domin kuwa waka hanya ce na isar da sakonin alheri. Da farko dai za mu so mu san cikkakken sunanki? Cikakken sunana shi ne Naja’atu Suleiman, Amma yanzu mutane suna kira na da Janah wasu kuma su ce Stargurl. Ko za ki ba mu takaitaccen tarihinki? Da farko dai an haife ni a Kano a wata unguwa mai suna Birgade, na yi firamare da sakandire a Birgade. Daga nan ne na fara Sa’adatu Rimi College wanda har yanzu dai nake zuwa. Me ya ja hankalinki kuma ya birge ki kika fara harkan Hip Hop? To abin da da ya fara jan hankalina game da hip hop shi ne waka hanya ce ta isar da sako, kuma daman tun farkon taso wa ta, rapping na matukar birge ni, sai na ga me zai hana ni ma in gwada, sai na fara da rubutun waka irin ta hip hop, na rubuta wakoki da dama, sai kuma maganar makaranta ya shiga gaba, daga nan ne na dakatar da waka, daga baya kuma da na ci gaba sai na zo har na shiga studio. Kamar yanda na fada a baya akwai wasu hanyoyi da mutun zai bi ya isar da sako, hip hop harkar ilimi ce saboda har wanda ba ka taba tinani ba sai ka ga sun saurare ka. Sabanin harkan hip hop babu wannan damar. To yanzu akwai kungiyar da kike aiki da su ne? Eh Janah ba ta da kungiya sai dai kungiyar da nake karkashi wato Yc2krecord. Kawo yanzu kin yi wakoki kamar nawa? Ina da wakoki akalla goma yanzu. Kin taba yin album ne? Gaskiya har yanzu dai ban saki album ba amma insha’allah ina da burin hakan a wannan lokacin. A baya kin ce kin yi wakoki akalla guda goma, ko za ki iya kawo mana sunan wasu daga ciki? Wakokina da suka fi suna su ne lokacinmu ne, da kuma nasara sai kuma takama da godiya. A cikinsu wacce kika fi so? Godiya, ina son takama amma ba ni kadai ba ce a ciki ni ma sani aka yi a ciki. Akalla za ki kai shekara nawa da fara waka? Gaskiya da fara wakata yanzu dai na kai shekara daya. Wani irin kalubale kika fuskanta a harkarki ta waka? Dama a rayuwa kome za ka yi sai ka fuskanci kalubale kala-kala, babban abin da na fi cin karo da shi shi ne mutane masu cewa in rasa abin da zan yi ina Bahaushiya sai hip hop? Toh wannan gaskiya yana daga cikin matsalolin da na ci karo da su, amma da yake akwai son abin a raina wannan bai sa na gaza ba,saboda haka nake jin ni yanzu ma na fara hip hop. Kawo yanzu wadanne irin nasarori da ci gaba kika samu a harkan Hip hop? Alhamdulillah ala kulli hallin, babu abin da zance wa Allah sai dai godiya saboda shi ne ya ba ni duk wani ci gaba da ake bukata a harkar. Misali a da in na je guri ba wanda ya san Janah amma yanzu kuma Alhamdulillah zan ga mutane sun zo ana maraba da zuwana guri. Ka ga wannan ma babban nasara ce. Waye role model dinki? 3Dnatee. A Cikin mawakan hip hop na duniya su wa suka fi birge ki? Nicki Minaj da Lil Wayne da3Dnatee da Wiz Khalifah, gaskiya wadannan mutanen sun kasance mini tamkar madubi a fannin hip hop. Wani mawaki kika fi kusanci da shi? Chancy2 Mai gidana. Wace kalar mota kika fi so? Lambogini. Wace kasa kike sha’awar zuwa? Saudiyya da Amurika. Wane Kalar abinci kika fi so? Shinkafa da wake. Wadanne irin abubuwa kike so ki ga kina yi a rayuwarki? Burina na farko a rayuwa shi ne na ga na gina wata gidauniya ta taimaka wa mata ‘yan arewa musamman masu bukatar taimakon gagga wa. Ko za ki iya gaya mana wane sako wakarki ta godiya take isarwa? Eh to wakata ta godiya ta kunshi sakonni da dama, in ka tsaya ka saurari wakar na yi ta ne a kan abubuwa da dama, amma darasin da tafi koyarwa shi ne a kowane hali ka tsinci kanka ka gode wa Allah da dadi ko akasin hakan. Sannan da wasu a halittu da Allah ya yi, su kansu abin a tsaya a nazarta ne musamman in ka kalli yadda rayuwa take a yanzu. Wannan shi ne dalilin da ya sa na yi wakar godiya. Wace shawara za ki ba ‘yan’uwanki mawakan Arewa? Shawarata ga ‘yan’uwana mawaka musammam masu taso wa kamar ni, mu daina habaici ko zage-zage a waka, sannan kada mu ce mu dole sai mun zama wani abu, idan mu ka yi hakuri a sannun kunkuru zai je inda jirgin sama ya je. Daga karshe me za ki ce wa masoyanki? Masoya daman ai su ne komai, yau idan babu su ai ni ma babu ni, don haka naku na musamman ne. ina mika godiya ta musamman ga masoya a ko’ina ana tare, mu ci gaba da yi wa juna fatan alheri, ana tare iya wuya. Janah stargurl taku ce ina kuma matukar godiya da irin godummawar da kuka ba ni a rayuwa. Na gode.
Download new song by Huzzynewlh the song tittle is "isohkay" new song 2017. We are always bring u latest and fantastic song so today we coming you with good song by the great singer in arewa hip hop just download and enjoy
Sadeeq sani sadeeq popularly known as “Dicsa Neh” i s a Kaduna state born and rai sed bilingual rapper and performer. He made him self know n few year s back in and around the Northern.
state s w ith hi s debut single ‘Ana Ruan Kudi” and hi s energetic stage vibe. To take it to a w hole another level he i s here w ith yet another sma sh joint ‘Banda Lafia’ hich the video a s shot and directed by IB Jika
You may not know Princess Fixxy yet but I promise she should be on your radar. She’s a dope rapper from Northern Nigeria who recently started to blow up. She has a rough flow with a feminine look akin to Nicki Minaj, or Lil’ Kim.
She release her first track title “ Jaruma ” off her new label Hausatop Records, which produced by sonikman.
She’s the type of artist that makes Fast hip-hop rap because her sound is unlike anything hip-hop has seen before. People try to discredit artists like her but they shouldn’t, because she has a clear message and an aesthetic to back it up.
The girl is sick. Great voice, great style, great flow. And she goes so hard download and enjoy!!!
They call me – they call me – they call me – they call me – they call me – they call me Y’all should know, that it’s your boy Feezy yeahh!
(Chorus)
Oh yeah they call me, babban yaro Inada money money sai kizo da baro Ko ki biyo ni, kizo a karo Sai na cinye duk wani beef da za’a kawo
Kai nine nan So you should call me Bani da case Spit it in your face Toh nakawo sara Kai duk sun fara Sun kira ni Babban yaro whoaa..
(Verse 1)
Ni kadai nake basu fire Sun ce yaran Allah ya raya Gashi kullun I’m going higher Duba jiki na babu laya
A gida na na aje kaya Salansa na ma na fito da fire Dan en matan anguwan nan sun rola Area boys suka sace min taya
Da kabari mu tada masipa Gwara kama aljana tsipa Zakaga calamity’n da zaka gwammace kaje ka runguma tipa
Don’t you mess with me, inada wayau I ball hard I ain’t talking Taye Taiwo
I got a strong mind brain din nada six packs In kace you are Fresh zo kaga Foster Clarks Yeah b*tch I’m smoking hot duk da ban shan fax I ain’t a teacher zan ma bulala in zana maka marks
So I monitor them rappers a waka ai ba mai zane ni Kuma kullun tana kira na chick dinka taki ta kyaleni Ima tsintsiyan laushi wancan yaji haushi wai dan ba’a share ni dy/dx nasa a fuska suka kasa gane ni
(Chorus)
Oh yeah they call me, babban yaro Inada money money sai kizo da baro Ko ki biyo ni, kizo a karo Sai na cinye duk wani beef da za’a kawo
Kai nine nan So you should call me Bani da case Spit it in your face Toh nakawo sara Kai duk sun fara Sun kira ni Babban yaro whoaa..
(Verse 2)
Kowa da kowa ku bazama, dan garinku babu zama Basusan su ganni a sama, en gidan taki zama
Nigga bana daukan shirme I got ma gun right here Zamuje ko wani state From Kaduna down to Lagos
All the girls are giving me the green light (Saboda me?) Just cuz I’m the modaf**kin’ starlight I go up.. Cuz I ain’t afraid of heights Up to the top.. Zanje sama sama sama kai!
Mun kwaso fans dayawa no air wai mu muka kwashe Mu saku ku taka ai da trap beats nake sawa a cashe I’ve gone international ai a sanni a duk kasashe Ina dira garinku speaku dole su rushe
Zan kwakirin na inyi babilin Ina ta murdering ba killing Zan tashi kaman gidan ba ceiling Ina shining ko ba vaseline
Big boy wanda kowa ke feeling Yace Omo! Nace ga Klin Duka wakokina are clean cuz I brush germs/jams Mclean
(Chorus)
Oh yeah they call me, babban yaro Inada money money sai kizo da baro Ko ki biyo ni, kizo a karo Sai na cinye duk wani beef da za’a kawo
Kai nine nan So you should call me Bani da case Spit it in your face Toh nakawo sara Kai duk sun fara Sun kira ni Babban yaro whoaa..
(Ending) Yeahhhh ha haa It’s your boy Feezy yeahh na na na na na na na nanana na na Babban yaro.
[Written & Produced by Feezy]
You Can Also Download The Full Album Here Tune In HERE
The most anticipated album TUNE IN by the exceptional producer, singer, rapper; FEEZY is out now. It is composed of genres that include: Rap, Pop, Rnb, Trap, Afro and more. This is his second album which is a sequel to the previous one FEELINGS. All tracks in the album were produced, mixed and mastered by the artist himself. This will surely be a playlist favorite, enjoy!
If you listened to the original version of the track TERÉ TERÉ by Toofan , you will know that probably no one would have done the Exactly Cover like Double Kiings.
After the success of Their previous effort titled “ Mun Chi Gaba” that is still trending all around, Double Kiings a.k.a yara masu balaQi is now here with Incredible commercial vibes titled “ Kin Kere “ Tere Tere Hausa Version.
Hajiya Maimuna Hassantace bata taba sanin cewa ɗanta yana da masoya sosai sai da alamarin ya faru
Mahaifiyar marigayi Ameer Hassan wanda aka sani da lil- ameer ta ma masoyan shi godiya game da addu’o’i tare da fatan alheri da suke yi ma iyalin shi. A wata hira ta musamman da tayi da Arewa24 Hajiya Maimuna Hassan tace bata taba sanin cewa danta ya kai matsayin da ya kai sai da ajalin shi ya taho. “Masoyan Ameer ina maku godiya da goyon baya da kuka bamu, da wanda suke Nijeriya har da kasashen waje muna ganin sakonin ku, mun gode kuma Allah ya saka maku da alheri. Bamu taba sanin Ameer yana da masoya sai da abun ya faru, mun gode muna muku godiya” tace. Mahaifiyar tace tana kewar marigayi tare da yaba halayyar shi na yaron kirki ne kuma mai nagartaccen halin ne kuma yana so mahahafiyar shi sosai. Tayi kira ga sauran iyaye da su mara ma yaran su baya indai suna da burin yin waka ba wai su tilasta masu wani buri daban. Marigayi ya rasu sanadiyar hatsarin da ya samu saman babur hanyar shi zuwa gida a garin Kano. Allah ya jikan shi da rahama... Ameen.
The later young singer ameer hassan a.k.a name "Lil ameer" he was born in kano in the north nigeria.And he make so good bet in his life. Download and enjoy........