A yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawaki Adamu hassan Nagudu mai taken "Ganduje Lungu kal kal" wanda yayi yana yabawa gwamna ganduje saboda irin ayyukan da ya raya birnin kano ko wane lungu da sako ya samu aiki yadda ya dace. Amma dai kayi download kada ka bari a baka labari. Download music here
Sabuwar wakar babban chinedu mai suna "masu gudu su tsaya" Wanda yayi bayyan mawaki rarara yayi mai suna "masu gudu su gudu" to shine shima wannan mawakin mai suna "masu gudu su tsaya" domin cewa a karbi dukiyar al'umma ga re su a cikin wakar dai ya cacaki barayin nigeria. Download Audio here
SABUWAR WAKAR JAM'IYAR NNPP MUYI JAM'IYAR KAYAN DADI WANDA KAMILU MAI GAFARA KOKO YAYI.
Ga kadan Daga cikin baitunan wakar ... Muyi jam'iyar kayan dadi, muyi mamaki mu talakawa.. ... Suna kallon mu muna kallon su muna murna mun bar kunci... ....kurket, kurket shi na gano....
Shiga link dake kasa domin sauraron wannan Sabuwar Waka.
A wannan wakar ya caccaki Dr Abdullahi ganduje sosai ya nuna cewa ba'a mulkin kano ana barci yayi kalamai sosai akan yadda gamnatinsa ke tafiya a jahar kano.
Wannan mawakin dai mawakin kwankwaso ne wanda ya nuna amanar kwankwaso amma ganduje ya nuna shi butulu ne.
Ga Wakar nan sai ku latsa domin sauraren wannan wakar.
Assalamu Alaikum Masoya na, Barkan mu da wannan lokaci sunana Yahaya Madawaki “Ya’u Darakta”WAZIRIN RARARA”.
Dauke da sabuwar waka ta mai suna (KUYI HAKURI YAN PDP) wadda Dr. Umar Abdullahi Ganduje”Khadimul Islam” Executive Governor Kano State ya dauki nauyin ta sannan bayan haka ina ma masoya na Albishir da sabbin wakokina da zan ringa fitarwa a Duk ranar Laraba a Shafin Www.pressloaded.com ko kuma hausaloaded.com da sauran shafukan Yanar Gizo.
Sanarwa daga my oga ontop umar Ibraheem ceo of pressloaded.com
Shahararran mawaki sadik Zazzabi Ya Tarwatsa Ganduje da magoya bayan gwamna gandujen Da kalaman Habaici Acikin Sabuwar wakarsa Mai Taken Canji mukeso A Kano
Wasu Naganin wannan Wakar Amatsayin Raddi ga Mawaki Rarara makon Daya Gabatane Dai Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ya Ragargaji Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata rabiu Musa Kwankwaso a cikin Wakarsa mai taken Magadi Ya Furgita Yaki Zuwa....
Ya Kuke Ganin Zata Kaya Tsakanin Rarara Da Sadiq Zazzabi??
Latsa wannan link domin saukar da wannan wakar a wayoyinku
Idan Baka Saurari Wannan Waka ba To Gaskiya Za’a Baka Labari Kana Cizon Yasa Domin Mawakin Yayi Nazari Fiye Da Yadda Make Tinanai.
Ku Sauke Wakar KubSaurare Ta Domin Wakar Ta Zarce Ta (Rarara) Tabbas Mawakin Yayi Kokarin Ganin Yadda Zai Haye (Rarara) A Cikin Kan Kane. Lokaci. Download Music By Aminu Sd Hotoro Mawakin Da Kamin Ya Manage Duniya Tin Yanzu Ya Samu Lambobin Yabo.
Fatan Mu Dai Kuyi Download Ku Saurara Kuji Kuma Ku Gasgata Maganar mu.
Duniya mai yayi yanzu fa ga wani mawaki wanda yanzu ya doke rarara daman sai wani ya sara wani ke samu wannan mawakin dae sunansa Aminu Sd Hotoro da sabuwar wakarsa mai suna "Kwankwaso Jagoran Talakawa". Wanda a wakarsa babu cin zarafi da zambo a wakarsa yana yaba gogansa ne shiyasa ya doke rarara a wakar siyasa. Kuma ga ƙafiya a wakarsa a cewa komai. Amma sai ku saukar da wakarsa domin saurare.
To jama'a ina muku albishir da wata sabuwar wakar Rarara mai taken "Mahadi Ya Tsorata yaki zuwa kano" wannan wakar dae ta nuna cewa rarara yace daman tsoro ne yaji yaki zuwa kano ba, wani sasantawa da anka shiga da shi a teburin sulhu kamar yadda mai gidansa ganduje ya fadi.
Ka kadan daga cikin wakar na tsakuru muku :-
==> Ku bani kidan ganduje dashen Allah
==> Mahadi Ya tsorata yaki zuwa
==> Kano sai baba buhari da ganduje sa kunyi takwas in mai sama ya yarde
Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Warhaka, Barkan Mu Da Sake Sadowa Da Ku A Dai Dai Wannan Lokaci. Kamar Yadda Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa” Dauda Adamu Kahutu Rarara ” Ya Sha Alwashin Zai Saki Video Wakar Da Yayi Ta Zuwan “Baba Buhari Kano ” Mai Taken ( Kafisu Gaskiya Baba ) Allah Da Ikonsa Ya Bashi Damar Fitar Da Wannan Video. Ga kadan daga cikin baitocin wakar ==>kai bani kidan dodo ban gidan wada. ==> Mu ko yanzu a mayar da wajen zabe. ==> Gero uban gidan dauro. ==> mu sai buhari ko gobe. ==> Tsoho ku a ada gaskiya daudo. ==> Zabinka ya zamo alkhairi baka barmu munji gobe. ==> Mai Gaskiya kamar Lissafi har yanzu bamu samu irinka. Domin Sauke Wannan Video Sai Ku Dannah Kan Download Nan Kasa:- Download video here
daga my oga ontop umar ibrahim ceo of pressloaded.com
Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi ga mawakin siyasa wato Alphazazeez Muhammad ya sake rerawa shugaba muhammadu buhari waka a lokacin da ya cika 75 year's a duniya. Shekara 75 a duniya ba tare da satar dukiyar al,ummar Nigeria ba.... Shekara 75 kana aikin tabbatuwar Kasarmu Akan hanya kyakkyawa.... Shekara 75 Masu albarka, a gareka damu mutanen Nigeria.... Fatanmu Adduarmu Allah ya kara maka lafiyar da zaka cigaba da aikin samar da kyakkyawan tsari ga rayuwar masu tasowa a Nigeria... Happy Birthday Farin Dattijo.... Domin saukar da wannan wakar latsa nan Download Audio Now
.....Sabuwar Wakarsa Ga Buhari Itace KAFISU GASKIYA BABA Zuwan Shugaban Kasa Mohammadu Buhari Kano mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Sabuwar Waka Mai Taken Kafisu Gaskiya Baba Yayinda Da Yaci Gaba Da Kiran Sanata Kwankwaso Biri Ya Kara Da Cewa Ganduje Ya Kawo Takardar Fede Biri kuma zamu Fedeahi Duniya Mai Yayi wani Abin Mamaki A Watannin Baya Yan Nageriya Harso sukeyi Rarara Yayi Waka kuma kaji Jama'a Na Daukin Jin Muryar tasa duk Lokacin Dayayi wakarsa Cikin Lokaci Zakaji Ta Zagaye Nageriya Kai Harma Da Kasashen Wajen Nageriyar Amma saigashi abin Mamaki Ya Faru a zuwan Buhari Kano Mawakin Ya Tsaya Ya rerawa Shugaban Kasa Mohammadu Buhari Waka amma Kuma Shiru Kakeji Babu wani Armashi bama Kowa Ne Yasan Dauda Rarara Yayi wakarba domin Ko Labarin Wakarma Yan Jaridu Basu bugaba Haka Yasani Nazari Acikin Nazarina Na Gano Cewa Yanzu Haka Al'ummar Nageriya Sun Daina Yayin Mawaki Rarara tare da sauraren wakokinsa Hasashena Ya Hango Min Cewa Tun Lokacin Da Mawakin Ya Caccaki Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso acikin wakarsa Ta Kano Ta Ganduje CE tauraruwar Mawakin Ta Fara Dusashewa Izuwa Yanzu Mawakin Ya rasa Kaso Saba'in Cikin Dari Na Masoyansa Dake Nageriya Inda Yanzu Yake Da Kaso Ashirin Da Biyar kacal Allah Kenan Mai Daukaka Wanda Yaso A Sanda Yaso ya kuma Kaskantar dashi a Lokacin Dayaga Dama Ko kuna Ganin Tauraruwar Mawaki Rarara Zata Sake Haskawa kamar a Baya kuwa??? Manazarci : M Inuwa Mh
Saukar da sabuwar wakar rarara "sai kayi takwas Ganduje"new song 2017. Wannan waka yayi tane ga governor ganduje mai taken ganduje two times wanda ga kadan daga cikin wakar Baitocin wakar ==> Yan dakile suyi biyu babu ==> Duk bakin ciki yan bakin ciki sai kayi two times ==> Ganduje sai jayi two times daman kai jarumi ne ==> Duk bakin ciki dan bakin ciki sai munci wainar tanda ==> Wasu yi dakile ganduje yazo ya gyara ==> yan ban kaura sun daina sun gane ganduje yafi karfinsu
Saukar da sabuwar wakar dauda adamu kahuta rarara "kafisu Gaskiya Baba". Yayi wannan waka ce saboda ziyar da shugaba muhammadu buhari yakai a jahar kano wanda xai kwashe kwana biyu a can kano tun daga 6-8 /12/2017. Ga kadan daga cikin baitocin wakar ==>kai bani kidan dodo ban gidan wada. ==> Mu ko yanzu a mayar da wajen zabe. ==> Gero uban gidan dauro ==> mu sai buhari ko gobe ==> Tsoho ku a ada gaskiya daudo ==> Zabinka ya zamo alkhairi baka barmu munji gobe ==> Mai Gaskiya kamar Lissafi har yanzu bamu samu irinka.
Assalamu Alaikum ‘Yan Uwa Maza da Mata, Yau Nine Da Kaina ( Yahaya Madawaki ) Wanda Kukafi Sani Da “Wazirin Rarara ” Na Zomuku Da Sabuwar Waka Danayiwa Mai Gida Na ” Dauda Adamu Kahutu Rarara “.
Ita Dai Wannan Waka Nayitane Don Tayashi Murnar Dadin Sarautar Da Anka Bashi Ta Rike Ragwamar ” Tambarin Arewa ” A Gaskiya Nayi Murna Nayi Farin Ciki So Sai Ganin Cewa Mai Gida Nane Yau A Kan Wannan Kujera.
Inatayashi Da Addu’a Allah Ya Tayashi Riko Amin, Ina Kuma Mika GaisuwaTa Ga ” Isyaku Forest, Fati Kawo, Adam A Zango Da Kuma Jigo Uban Tafiya ” Jamil Jadda Na Garko ” Wanda Shine Ke Wakiltar “Rarara” ” Tambarin Arewa “.
Ina Fatan Masoyana Zaku Dinga Kasancewa Tare Dani Wannan Shafi Na Pressloaded.com Domin Samun Sababin Wakokina Da Na Mai Gida Na ” Alh Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ” Na Gode Allah Ya Taimakemu Baki Daya. Ku Dannah Nan Kasa Domin Sauke Waka. Rubuta Jawabi Daga “Yahaya Madawaki Wazirin Rarara
Wannan waka ce da matashin yaro ya rewa bashar sanyinna karar hukumar tambuwal local government a karkashin kananan hukumoni na jahar sokoto yayi tashi gudunmuwa a Dr Attahiru Dalhatu Bafarawa.
Ga baitocin wakar baitoci:-
==> Haba Garkuwa ka daure bafarawa kai ka dace da rikon ƙasa.
==> Wuta ce a masaƙa babu wanda zai kashe ta in ba bafarawa ba,kazo ka daure ka tuƙamu ta fidamu nigeria ruwa sun cimu.
==> Ka fito yau nigeria mun yarda babu jayaya.
==> Haba bafarawa kai ka dace da rikon da kasa.
==> Kazo ka tuƙamu ka firdamu gangan nigeria ruwa sun cimu mu samu sauƙi.
==> Ga al'umma cikin yanayin talauci,suna mutuwa ga ciwon tamuwa.
Hausawa kance waka a bakin mai ita tafi daɗi sai ku saukar domin jin cikakon baitutuka na fasihin mawaƙin.
Saukar da sabuwar wakar shugaba muhammadu buhari da mataimakinsa osibanjo wanda ya rera wannan wakar shine TijjaniJadda Garko wanda matashin mai waka ne saboda wanda a gaskia Shima yayi yabo sosai akan yadda baba buhari yake tafiyar da mulkinsa.
Sunan wannan wakarBuhari Shugaba Tsoho Na Gari ” I Sport Baba Buhari Da Osibanjo “
Da kuma manunfofi da nasarori da shugaba muhammadu buhari ya samu a mulkinsa da mataimakinsa osinbajo. Sanin kowa ne cewa a mulkin baba buhari an samu cigaba fiye da ake zato musamman gefen 'yan ta'adda da tsaro na kasa da kuma tattalin arziki.