Audio:- Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019 - NewsHausa NewsHausa: Audio:- Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019

Pages

LATEST POSTS

Sunday 8 October 2017

Audio:- Sabuwar Waka Bafarawa Ta Takarar Shugaban kasa Nigeria 2019


Wannan waka ce da matashin yaro ya rewa bashar sanyinna karar hukumar tambuwal local government a karkashin kananan hukumoni na jahar sokoto yayi tashi gudunmuwa a Dr Attahiru Dalhatu Bafarawa.

Ga baitocin wakar baitoci:-

 ==> Haba Garkuwa ka daure bafarawa  kai ka  dace da rikon ƙasa.


==>   Wuta ce a masaƙa babu wanda zai kashe ta in ba bafarawa ba,kazo ka daure ka tuƙamu ta fidamu nigeria ruwa sun cimu.

==> Ka fito yau nigeria mun yarda babu jayaya.

==>   Haba bafarawa kai ka dace da rikon da kasa.

==> Kazo ka tuƙamu ka firdamu gangan   nigeria ruwa sun cimu mu samu sauƙi.

==>  Ga al'umma cikin yanayin talauci,suna mutuwa ga ciwon tamuwa.

  Hausawa kance waka a bakin mai ita tafi daɗi sai ku saukar domin jin cikakon baitutuka na fasihin mawaƙin.



Download Audio Now


Music from pressloaded.com



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment