Aminu Shariff Momo Ya Yanke Shiru Akan Tambayar Da Ya Yiwa Umma Shehu. - NewsHausa NewsHausa: Aminu Shariff Momo Ya Yanke Shiru Akan Tambayar Da Ya Yiwa Umma Shehu.

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 17 October 2017

Aminu Shariff Momo Ya Yanke Shiru Akan Tambayar Da Ya Yiwa Umma Shehu.


Bayan doguwar muhawara da cecekuce tsakanin mutane akan tambayar da aka yiwa jaruma Umma Shehu, mai gabatar da shirin Kundin Kannywood wato Aminu Sheriff Momo yayi magana. Ga abunda yake cewa:

"Babu wani wuri da bakuwar shirin ta nuna kamar bata san ansar tambayan da aka yi mata ba, kamar yadda jama'a ke fada. Kuma maganar salon koyon karatun Alqur'ani ya dangana da irin Islamiyya da dalibi ke zuwa da dabarun koyarwa ta malamai. Bakuwar ta nuna a wuce wurin cikin salo na raha da barkwanci. Wannan aiki ne na makiya masana'antar Kannywood domin manufar su marar kyau, kuma ba zasu yi nasara ba."

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



1 comment:

  1. Allah ya karawa masa'antar kannywood cigaba da fasaha

    ReplyDelete