Daga Bikin Nadin Fati Nijar Da Rashida Mai Sa'a Sarauta A Jihar Neja (kalli Hotuna) - NewsHausa NewsHausa: Daga Bikin Nadin Fati Nijar Da Rashida Mai Sa'a Sarauta A Jihar Neja (kalli Hotuna)

Pages

LATEST POSTS

Sunday 29 October 2017

Daga Bikin Nadin Fati Nijar Da Rashida Mai Sa'a Sarauta A Jihar Neja (kalli Hotuna)



A jiya mun ruwaito cewa an kaddamar da bikin nadin Rashida Adam da Fati Nijer.

Wannan hotuna ne daga bikin bada Sarautar wanda aka gudanar da shi a jiya Juma'a, a Dandalin UK Bello dake dake Minna babban birnin jihar Neja, kungiyar masu shirya finafinai na Arewa reshen jihar Neja ce ta ba su sarautar, inda aka baiwa Fati Nijar Sarautar Gimbiyar Arewa, ita kuma Rashida aka bata Sarautar Wakiliyar Arewa.







Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment