Video:- DAN KUKA A BIRNI Trailer Sabon Shiri || Staring Fati washa||Ado Gwanja||Adam a zango|| Zaharradeen sani - NewsHausa NewsHausa: Video:- DAN KUKA A BIRNI Trailer Sabon Shiri || Staring Fati washa||Ado Gwanja||Adam a zango|| Zaharradeen sani

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 24 October 2017

Video:- DAN KUKA A BIRNI Trailer Sabon Shiri || Staring Fati washa||Ado Gwanja||Adam a zango|| Zaharradeen sani

Wannan shine sabon shirin da babban jarumin nan Adam A Zango ya shirya kuma ya bada umurni domin nishadantarwa idan dai baku manta ba Dan kuka da ankayi a kauye shima yayi kyau sosai. To wannan yafi shi goma ba kusa ba.

To wannan ya samu wasu manya jarumai kamar haka:-

Zaharradeen :- DAN BALKI:-ya kware wajen sata, yaudara, da kuma zamba cikin aminchi.

Adam A zango : DAN ƙARE:- yayi neman hanyoyi nemo babu ya gaza.

Fati washa:- SARA:- za ta iya yin komai domin biyan bukatar ta.

Mustapha Naburoska:- mai sayar da kaza a gashi ga yadda ta kare tsakaninshi da Dan kuka da yaje wajen sayen kaza.

Buba:- ya kamata ka yayafa mata mai

Naburoska:- niger delta zan yayafa mata.

Buba:- wannan tayi baki?

Naburoska:- kwalta ce a kanta.

Buba:- kamar bata yau ba?

Naburoska:- Ta bara ce.

Latsa wannan link domin saukar da wannan trailer bidiyo kasha dariya.

Download Video Now

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment