Kannywood: Har yanzu Ni Budurwace Shar Inji - Rukayya Dawayya - NewsHausa NewsHausa: Kannywood: Har yanzu Ni Budurwace Shar Inji - Rukayya Dawayya

Pages

LATEST POSTS

Wednesday, 11 October 2017

Kannywood: Har yanzu Ni Budurwace Shar Inji - Rukayya Dawayya

Fitacciyar jarumar nan tsohuwar fuska a fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood watau Rukayya Dawayya ta fito tayi fatali da kiraye-kirayen da jama'a ke yi mata na ta yi aure inda tace ita fa har yanzu yarinya ce karama.


Shahararriyar jarumar da ta taka muyimmiyar rawa a fina-finai da dama tare kuma da bada gudummuwar ta musamman ma wajen habakar masana'antar ta ayyana cewa ita duka-duka yanzu shekarar ta 29 a duniya.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment