Rahma Sadau Ta Nemi Gafarar Gwamnatin Kano Da Masarautar Kano Kan Wakar Da Ta Yi Da Classiq - NewsHausa NewsHausa: Rahma Sadau Ta Nemi Gafarar Gwamnatin Kano Da Masarautar Kano Kan Wakar Da Ta Yi Da Classiq

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 25 October 2017

Rahma Sadau Ta Nemi Gafarar Gwamnatin Kano Da Masarautar Kano Kan Wakar Da Ta Yi Da Classiq


Fitacciyar jarumar finafinan Hausa da aka kora, Rahma Sadau ta nemi gafarar gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano Mai Martaba Muhammadu Sanusu II kan wakar saba shari'a da al'adar Hausa da ta yi da mawaki Classiq, wanda hakan ya jawo aka kore ta daga masana'antar fim.

Jarumar ta nemi gafarar ne a wani shiri na 'Ku Karkade Kunnuwanku' wanda ake gudanarwa a wani gidan rediyo mai zaman kansa dake Kano, inda ta nemi masoyanta da sauran al'umma da su yafe mata kuma ba za ta sake aikata hakan ba.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment