Mu Daina Girmama Abunda Bai Kama Kara Ya ƙata Ba Ummu shehu - NewsHausa NewsHausa: Mu Daina Girmama Abunda Bai Kama Kara Ya ƙata Ba Ummu shehu

Pages

LATEST POSTS

Saturday 14 October 2017

Mu Daina Girmama Abunda Bai Kama Kara Ya ƙata Ba Ummu shehu


Abunda ya waje ba akan mukallafi shine inganta imanin shi, sannan ya san abunda sanin abunda zai gudanar da farillan ainihin sa kaman alwala, sallah, tsarki, azumi, da sauransu.

Ya jama'a abu guda biyun nan su ne takalifai na ainihi akan mutum. Abubuwan da suka shafi imani sai kuma ibadu na yau da gobe da abubuwan da suka shafe su.



Billahi alaikum ta ina sanin macen da ta shayar da manzon tsira (saw) ya zama daga cikin cikaciken imani? Ko sharadi a cikin sharuddan ibadaat na yau da gobe?

Ka da a mana mummunan fahimta, bamu ce tarihi bai da amfani ba, cewa mukai abunnan goda biyu sune jigo sauran kari ne kawai. Don Allah mu dai na maida karamin abu ya zama babba.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment