Audio:- Download Jihadin Shehu Danfodio ko Zuru Bai kai ba inji Dahiru Usman Bauchi - NewsHausa NewsHausa: Audio:- Download Jihadin Shehu Danfodio ko Zuru Bai kai ba inji Dahiru Usman Bauchi

Pages

LATEST POSTS

Monday 9 October 2017

Audio:- Download Jihadin Shehu Danfodio ko Zuru Bai kai ba inji Dahiru Usman Bauchi

tajjididin shehu dan Fodiyo aikinsa na tajididin addini ya zo Potiskum daga Sokoto? To ko Zuru bai kaiba, akwai wani sarkin musulmi da aka tabayi, wani ritiy gomna yaginawani masallacin jumaa a kusa da zuru, to sai wancan sarkin musulmi suka daidaita akan cewa a baiwa ‘yan IZALA masallacin, da ya aika yagaya masa cewa wasu jama’ar garinku muslmi sunzo sunce in rokeka kabasu masallaci, sai yace kazoo ka yakeni ka bawa musulmi naka masallacin, ko kakan ka dan Fodiyo bai yaki garinmu ba.

Domin ka saurara daga bakin malamin sai ka latsa nan kayi download.



Download Audio  Now





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment