Ya tambaye ta Wacece ta shayar da Manzon Allah Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam bayan mahaifiyar shi ta rasu?
‘Ya Za Kai Min Haka?
Cikin dariya ta fada ta kuma kasa ba shi amsa.
Sannan ya tambaye ta izunta nawa a Alkur’ani mai tsarki?
‘Mu Ba Izu Ake Koya Mana Ba Mu Isalamiyar Mu Kawai Alkur’ani Ake
Karanta Mana’.
Wajen Hadda Fa?
‘Kawai Mu Karanta Mana Ake Yi’.
Mutane da dama sun soki Momo a matsayin yi mata tambayoyin da ba su da alaka da wannan shiri.
Sannan wasu na ganin ‘Yar Fim ta yi abin kunya na rashin amsa wannan tambayoyi musamman a matsayinta na mai ikirarin wa’azi
Domin kallon video da yayi da yar uwarsa yar fim sai ku saukar a wayoyinku
Download video Now
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment