Kannywood :- Sakon Nafisa Abdullahi Ga Yan Sa Ido!!! - NewsHausa NewsHausa: Kannywood :- Sakon Nafisa Abdullahi Ga Yan Sa Ido!!!

Pages

LATEST POSTS

Monday 16 October 2017

Kannywood :- Sakon Nafisa Abdullahi Ga Yan Sa Ido!!!

Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram. Ga salon

"Mutane da yawa ba aikin yi, shi yasa duk kankancin abu sai ya zama abun magana. Na gaji da yan Nigeria wallahi; kowa sai ya dinga yi kaman wani mutumin Allah mutumin Allah. Mutum ya yi kokari ya gyara kurakurensa, ya daina yi kaman shi waliyyi ne."

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment