Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jamhuriyar Nijar A Gobe Talata - NewsHausa NewsHausa: Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jamhuriyar Nijar A Gobe Talata

Pages

LATEST POSTS

Monday 23 October 2017

Shugaba Buhari Zai Ziyarci Jamhuriyar Nijar A Gobe Talata


A gobe Talata ake sa ran shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Nijar domin  halattar taron tattalin arziki a tsakanin kasashen yankin Afrika

A tawagar ta shugaban kasa akwai ministan kudi Mrs Kemi Adeosun da shugaban babban Nijeriya Mr Godwin Emefiele.

Kasashen dake cikin wannan taron sun hada da ‎Nijeriya, Cote d'Ivoire, Ghana da Nijar. Bayan taron a ranar shugaban kasa muhammadu Buhari  zai dawo gida Nijeriya.

Daga Sani Twoeffect Yawuri



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment