Kalli Video : - Baba Buhari Yayi Musabuha Da Mata A London - NewsHausa NewsHausa: Kalli Video : - Baba Buhari Yayi Musabuha Da Mata A London

Pages

LATEST POSTS

Sunday 13 August 2017

Kalli Video : - Baba Buhari Yayi Musabuha Da Mata A London


Ayanzu Haka Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Karbi Bakinsa Hannu Biyu Biyu A House Of Abuja Dake Landon

Wannan Ya Kara Shedamuna Cewa Shugaban Mu “Muhammadu Buhari” Na Kara Samun Sauki So Sai Fiye Da Yadda Jama’a Ke Tinani.

Haka Kuma Wakillan Da Na Ziyarci “Muhammadu Buhari” A London Sun Musanta Cewa “Osibanjo” Yane Aiki Kamar Na Wanda Ba Mai Ilimi Ba, Haka Kuma Suka Kara Da Cewa Koda Yaushe
Muhammadu Buhari Na Gab Da Dawo Gida Najeriya.

Kuyi Download Na Wannan Video Domin Kuga Yadda Suka Gana Da Baba Buhari A House Of Abuja In lOndon.

DOWNLOAD VIDEO NOW


©Presloaded.com

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment