[ Music ] Wakilin Rarara:- Barayin Najeria Dodonsu Buhari Ne mp3 - NewsHausa NewsHausa: [ Music ] Wakilin Rarara:- Barayin Najeria Dodonsu Buhari Ne mp3

Pages

LATEST POSTS

Friday 25 August 2017

[ Music ] Wakilin Rarara:- Barayin Najeria Dodonsu Buhari Ne mp3

Wanan Waka Yahaya Madawaki Ke Dauke Da Baitin Wakar “Barayin Najeriya” A Cikin Wannan Waka Zakuji Irin Handama Da Baba Kere Da Manyan Mayan Najriya Ke Tabkawa A Cikin Wannan Kasa Tamu Najeriya.
Kamar Yadda Mawakin Ya Shedamun Cewa Bai Fadin Komai Ba A Cikin Wannan Wakaba Domin A Kwai Manyan Manya Masu Cin Kudin Talakawa.
Wannan Waka Dai Yayi Mata Lakabi Da Barayin Najeria Dodon Su Buhari Ne Ku Dai Sauke Wakar Ku Saurara Kuji Irin Yadda Yake Kiran Wa’yan Na Barayin Najeriya.


Download Below and Enjoy After Downloading:-

©pressloaded.com


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment