Shin Wannan Abun Dake Jikin Hoton Nan Da Gaske Ne Kuwa Yana Faruwa A Nijeriya? - NewsHausa NewsHausa: Shin Wannan Abun Dake Jikin Hoton Nan Da Gaske Ne Kuwa Yana Faruwa A Nijeriya?

Pages

LATEST POSTS

Saturday 12 August 2017

Shin Wannan Abun Dake Jikin Hoton Nan Da Gaske Ne Kuwa Yana Faruwa A Nijeriya?

Shin Wannan Abun Dake Jikin Hoton Nan Da Gaske Ne Kuwa Yana Faruwa A Nijeriya?

Daga Rabi'u Biyora

Zanen dake jikin hoton yana bayyana yadda jami'in hukumar EFCC ya danko wani katoton Barawo dauke da dukiyar sata, amma alkali ya dakatar da EFCC, inda ya bayyana cewa wai babu shaidar da za ta sa a kama barawon.

Da gaske ne kuwa hakan na faruwa?


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment