Me Kesa Wasu Iyayen Hana 'Ya 'Yansu Soyayya Da Wasu Samarin ? - NewsHausa NewsHausa: Me Kesa Wasu Iyayen Hana 'Ya 'Yansu Soyayya Da Wasu Samarin ?

Pages

LATEST POSTS

Sunday 24 December 2017

Me Kesa Wasu Iyayen Hana 'Ya 'Yansu Soyayya Da Wasu Samarin ?

Me Kesa Wasu Iyayen Hana 'Ya 'Yansu Soyayya Da Wasu Samarin ?

Kamar yadda muka saba a kowane mako, dandalin voa yana kawo maku ra’ayoyi da muhawara akan abubuwa da dama da suka shafi matasa, zamantakewa da kuma harkokin soyayya.

A wannan makon, mun sami zantawa da wasu samari ne domin jin ra’ayoyin su musamman akan dalilna da ke sa wasu iyaye hana ‘ya’yan su soyayya da wasu samari, koda shike dalilan nada dama kamar yadda yawanci suka bayyana amma yawanci sun fi bada fifiko akan tarbiyya.

Idan matashi bai da tarbiyar kwarai kokuma ya fito daga gidan da ake gani a matsayin maras mutunci, lallai zai yi wuya samarin gidan su sami aure da sauki kamar yadda wasu ke samu.

Haka kuma, rashin ilimin boko da na addini yakan sa wasu iyaye su kyamaci bada diyan su aure a cewar wasu daga cikin matasan.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment