Jarumi Adam A Zango ya yiwa wanda suke zagin shi domin ya je maulidin Manzon Allah (saw) nasiha - NewsHausa NewsHausa: Jarumi Adam A Zango ya yiwa wanda suke zagin shi domin ya je maulidin Manzon Allah (saw) nasiha

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 20 December 2017

Jarumi Adam A Zango ya yiwa wanda suke zagin shi domin ya je maulidin Manzon Allah (saw) nasiha



A wani faifan video da jarumin ya sake a shafin shi na Instagram,  jarumin ya bayyana cewa yana mamaki yadda mutane suke murnar ranar haifuwar su amma suke haushi da na fiyayyen halitta (saw).

Daga karshe jarumin ya bukaci su facade ilimi domin ilimi kogi ne, karsu kuntata yalwan bincike a cikin

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment