Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A "Happy Birthday Dinta A kasar Cyprus " - NewsHausa NewsHausa: Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A "Happy Birthday Dinta A kasar Cyprus "

Pages

LATEST POSTS

Friday 8 December 2017

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Rahama Sadau A "Happy Birthday Dinta A kasar Cyprus "

Dakataciyyar jarumar Kannywood ta shirya gagarumin biki na zagayowar ranar Haihuwarta
Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus. Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta.

A baya Hausaloaded.com ta rahoto cewa jaruma Nafisa Abdullahi ta fito tayi bayani dalla-dalla game da ainihin alakar ta da jaruma Rahama Sadau musamman ma a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood duba da yanayin yadda ake yayata cewa dangantaka a tsakanin su tayi tsami.

Nafisa ta ce ita dai gaskiya wannan zargin ba gaskiya bane don kuwa babu wani tsabani a tsakanin su yanzu, inda ta bayyana Rahama a matsayin kanwar ta.

Kalli Sauran Hotunan








Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment