Mutane 53 sun rasa rayukansu a hadarin Jirgin kasa - NewsHausa NewsHausa: Mutane 53 sun rasa rayukansu a hadarin Jirgin kasa

Pages

LATEST POSTS

Friday 21 October 2016

Mutane 53 sun rasa rayukansu a hadarin Jirgin kasa

Mutane 53 sun rasa rayukansu a hadarin Jirgin kasa
Hadarin Jirgin kasa da ke kan hanyar zuwa Yaounde
Rahotanni daga kasar Kamaru sun ce akalla mutane 53 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin jirgin kasa.
Jirgin fasinjan yana kan hanyarsa ta zuwa birnin Yaounde daga Douala, a lokacin da ya kauce daga kan titinsa.
Kafin wannan hadari dai, wata gada da ke hada cibiyar hada-hada da ke hada Douala da Yaounde ta karye, hakan yasa mutane zabin shiga jirgin kasa.
Shaidun gani da ido sun ce yawan da jama’a suka yi cikin jirgin ya taimaka, wajen sabbaba aukuwar hatsarin.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment