AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO? - NewsHausa NewsHausa: AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?

Pages

LATEST POSTS

Sunday 30 October 2016

AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?


Assalamu alaikum warahmatullah
bismillahi rahamani raheem
sanu da zuwa sadeeqmedia blog yau munzo muku da wani sabon al'amari
AIRTEL NG SUNA DAMUNKA DA SATA KO SAKO?
Ka danna *902#  akan layin airtel NG dinka, kayi reply da 2, zasu cireka daga duk wani tsari da suke damunka da sako ko satar kudi.
duba wanannan pic


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment