FATAWAR RABON GADO (67)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (67)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Friday 21 October 2016

FATAWAR RABON GADO (67)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (67)
Tambaya?
Assalamu alaykum
Dr. Mace ce ta rasu ta bar uwayenta guda biyu da diya mata guda biyar, shin yaya rabon gadon ta zai kasance?
Amsa :
Wa alaikum assalam,  za'a raba abin da ta bari gida: 6,  a bawa mahaifanta kashi dai-dai, sai kuma a bawa 'ya'yanta kashi hudun su raba.
Allah ne mafi sani
19/10/2016
DR JAMILU ZAREWA


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment