Ali Nuhu Yana Bukin Cika Shekara Goma Sha Biyar (15) Da Aure Karanta Jawabin Mai Ratsa Zukatan Ma'aurata - NewsHausa NewsHausa: Ali Nuhu Yana Bukin Cika Shekara Goma Sha Biyar (15) Da Aure Karanta Jawabin Mai Ratsa Zukatan Ma'aurata

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 14 March 2018

Ali Nuhu Yana Bukin Cika Shekara Goma Sha Biyar (15) Da Aure Karanta Jawabin Mai Ratsa Zukatan Ma'aurata

Fittacen jarumin wasan fina finai na hausa kannywood Ali nuhu yana bukin shekara Goma sha biyar da aure (15) Da shi da matarsa Murjanatu Abdulkadir. Allah ya kara bada zama lafiya.
Ga wajabin jarumin

"Our love grows more tremendously full, swift, poignant, as the years multiply.Happy 15th wedding anniversary my love."

"You don't choose your family. They are God's gift to you, as you are to them.Masha Allah"

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment