Kasar Brazil ta fitar da kayan kwallon da zata saka a gasar cin kofin Duniya - NewsHausa NewsHausa: Kasar Brazil ta fitar da kayan kwallon da zata saka a gasar cin kofin Duniya

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 21 March 2018

Kasar Brazil ta fitar da kayan kwallon da zata saka a gasar cin kofin Duniya

 Kasar Brazil ta fitar da kayan kwallon da zata saka a gasar cin kofin Duniya da za'a buga a wannan shekarar a kasar Rasha. Neymar ya bayyana cewa ya kagara ya ganshi a fili da wannan riga yana bugawa kasar tashi.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment