Mujallar Fim Ta Wannan Watan: Abubuwa Bakwai (7) Da Sunka Kawo Cece ku ce A Kannywood - NewsHausa NewsHausa: Mujallar Fim Ta Wannan Watan: Abubuwa Bakwai (7) Da Sunka Kawo Cece ku ce A Kannywood

Pages

LATEST POSTS

Friday 16 March 2018

Mujallar Fim Ta Wannan Watan: Abubuwa Bakwai (7) Da Sunka Kawo Cece ku ce A Kannywood



1. Teema Makamashi: Na sha wuya kafin Allah ya daga ni.

2.Jaruma ta sa an kama su Saima Muhammad.

3.Zan dau mataki kan masu son kashe ni, inji Nura M. Inuwa.

4. 'Yan Fim sun yi karar Afakallahu.

5.Hira da Rahma A. Majid.

6.Mujallar Fim ta cika shekara 19.

7. Sulhun Adam A. Zango da Ali Nuhu: Akwai sauran rina a kaba.

Ta fito, tare da sauran labarai da rahotanni masu zafi. Ku nemi ta ku a kasuwa.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment