General (BmB) Bello Muhammad bello Ya Tuna Asirin Yan Luwadin Masana'antar Kannywood - NewsHausa NewsHausa: General (BmB) Bello Muhammad bello Ya Tuna Asirin Yan Luwadin Masana'antar Kannywood

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 21 March 2018

General (BmB) Bello Muhammad bello Ya Tuna Asirin Yan Luwadin Masana'antar Kannywood

Shahararren jarumin nan na kannywood dan jos bello muhammad bello wanda anka fi sani da general bmb wanda a yanxu posting dinsa duk na Habaici da zambo akan yadda masana'antar kannywood tace a ciki. 

Wanda ya kausasa harshe da kalamai masu muni ga abinda jarumin ya rubuta a shafinsa na instagram 

"Kaji ana my Son, my Father! Anjima kaji ana kwakule son din.
Wallahi sai dai su dinga binku can din amma kun daina yi a Jos.
Wai yanzu bayin ALLAH ana barna kuna cewa muyi shiru! ALLAH ya tsinewa 'yan Luwadi.
Duk na Annabi da mai adawa da luwadi yace Ameen."

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment