Hotunan Kafin Auren Abolaji Ajimobi Da Fatima Ganduje - NewsHausa NewsHausa: Hotunan Kafin Auren Abolaji Ajimobi Da Fatima Ganduje

Pages

LATEST POSTS

Friday 2 March 2018

Hotunan Kafin Auren Abolaji Ajimobi Da Fatima Ganduje

Masana harkar soyayya sun bayyana ta a matsayin rowan zuma, wanda ma’abotan yinta kan kasance cikin shaukin junansu.

Hakan ce ta kasance tsakanin ya’yan gwanonin kasar guda biyu wato Fatima Ganduje da Idris Abolaji Ajimobi.

Duk da banbancin kabila hakan bai zamo cikas ga soyayyarsu ba.

A karshen wannan mako ne za a fara shagulgulan auren diyar gwamnan ta jihar Kano, Fatima da dan gwamnan Oyo, Idris.

Wanda A Yau ne 03/03/2018 Za'a daura aurensu a cikin garin kano

Ga hotunan kafin auren su:







Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment