Duk Wanda Ya Sake Cewa Gwamnatin Buhari TA Kishin Talakawa Ce Allah Ya Isa - Inji Fati Muhammad - NewsHausa NewsHausa: Duk Wanda Ya Sake Cewa Gwamnatin Buhari TA Kishin Talakawa Ce Allah Ya Isa - Inji Fati Muhammad

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 6 March 2018

Duk Wanda Ya Sake Cewa Gwamnatin Buhari TA Kishin Talakawa Ce Allah Ya Isa - Inji Fati Muhammad



An Sace sama da 'YAN MATA 110 a DAPCHI amma sbd rashin imani irin na GWAMNATIN nan sun kwaso gwamnoni 22 da 'yan majalisu da ministoci sun taho Kano Daurin Auren BAZAWARA..
.
Wai dama BAZAWARA guda daya tafi 'YAN MATA 110 da aka sace a DAPCHI mahimmanci Kenan Ko dan 'yar gidan Gwamna ce?
.
An kyale farilla an tafi aikata mustahabbi koda yake lissafi ne yafara kwacewa BABA



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment