Sababbin Hotunan Umar M Shareef Dauke Da Magana Mai Muhimmanci - NewsHausa NewsHausa: Sababbin Hotunan Umar M Shareef Dauke Da Magana Mai Muhimmanci

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 28 March 2018

Sababbin Hotunan Umar M Shareef Dauke Da Magana Mai Muhimmanci

Sababbin hotunan jarumi kuma shahararren mawaki umar m shariff da ya saki a shafinsa na instagram a cikin kwana kin nan wanda a duk hotun yayi maganaai mai matukar amfani ga mai tunani ga hotunan kamar haka
"Karka damu da musu Kulla maka sharri,duk iya kokarinsu basu wuce zartar da kaddarar da Allah yayi akanka "
"Kada lamarin duniya ya dame ka domin duk abinda ke cikinta na Allah ne".
Abu nawa Allah ya baka, baka rokeshi ba,ka tabbata idan ya hanaka abinda ka roka to akwai dalili


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment