Hafsat Idris ta lashe kyatar jarumar jarumai mata - NewsHausa NewsHausa: Hafsat Idris ta lashe kyatar jarumar jarumai mata

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 18 September 2018

Hafsat Idris ta lashe kyatar jarumar jarumai mata

Hafsat Idris ta lashe kyatar jarumar jarumai mata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris ce ta lashe kyautar jarumar jarumai mata ta City People Award sai kuma abokiyar aikinta, Hannatu Bashir da ta lashe kyautar me taimakawa babar jaruma tashekara.

Muna tayasu fatan Alheri da kuma Allah ya kara daukaka.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment