To ashe dai abin mamakin ba a nan ya
tsaya ba, dan kuwa jiya Litinin a birnin Turin na kasar Italiya, an bude gidan karuwai inda aka saka irin wadannan matan roba dan biyan bukatar masu ra'ayi, wannan gidan karuwai na matan roba shine irinshi na farko a Duniya.
Masu gidan karuwan matan robar sun bayyana cewa, tuni mutane sai tururuwar sayen tikitin zuwa su biya bukatarsu da wadannan matan roba suke, bayanin da gidan karuwan ya fitar na cewa, yanzu haka layi ake bi wajan siyan tikitin dan kuwa ya riga ya kare, sai an jira wani ya shiga ya fito tukuna.
Ba matan roba kawai aka ajiye ba, hadda namiji daya dan biyan bukatar mata.
Ana biyan kimanin sama da dubu talatin dan yin awa daya da matan robar, ko kuma sama da haka ga wanda yake da bukata, akwai kuma wasu kudi na musamman da mutum zai biya kamin ya shiga dakin matan robar koda tsautsai zai sa ya ji mata ciwo.
Matan robar zasu iya saka duk kalar kayan da mutum yake so sannan kuma su mai duk irin abinda yake so dan biyan bukatarshi.
Bayan mutum ya gama da macen robar, ana tsaftaceta ta hanyar wanki na musamman na tsawon awanni 2 kamin wani ya kara shiga dan ganawa da ita.
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment