Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai - NewsHausa NewsHausa: Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Pages

LATEST POSTS

Monday 10 September 2018

Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai:Ga wasu hotunan Maryam Gidado da suka jawo mata Allah wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam gidado ta saba saka hotuna a yanar gizo da mutane ke ganin cewa basu dace ace tana sakawa ba, to kamar dai yanda ya saba faruwa akai-akai, yauma wasu hotunan ne na Maryam da ta saka kuma suka dauki hankulan mutane, wasu sunyyi magana.

Wani cewa yayi " ki dena daukar hoto hoto haka kina azawa a yanar gizo, ke wace irice dan Allah?"

Ga sauran abinda wasu mutane da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wadannan hotunan na Maryam Gidado suka bayyana.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment