NewsHausa NewsHausa

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 16 October 2018

Kalli Yanda Wani Masoyi Ya rubuta Sunan Masoyiyar Shi Da Wuta

Kalli Yanda Wani Masoyi Ya rubuta Sunan Masoyiyar Shi Da Wuta

WANI MASOYI KENAN DA YA SAMU WUTA 🔥 YA RUBUTA SUNAN ABAR KAUNARSHI A HANNU

Abubuwa 4 na sanyawa Mace Tabo Mara gogewa a zuciyarta idan namiji ya aikata mata su.


(Matsalolin gidan Aure).

(1)Nuna halin ko in kula yayin data Ke cikin tsananin jinyi ko wani rashin lafiya,bayan ta warke ka dawo ka nuna kana yi da ita.

(2)Nuna halin ko in kula lokacin da take cikin laulayin ciki ko Naquda .

(3) Goranta mata idan kayi mata wani abu na kyautatawa  ko bajinta yayin da wani abu na sa6ani ya hada Ku.

(4)zagin iyayenta ko aibanta su,ko wulaqanta 'yan uwanta.

Wadannan abubuwa 4 da wuya mace ta yafewa namiji su a cikin zuciyarta, koda ta yafe a zahiri saboda darajan Aure ko 'ya'ya,kuma suna haddasa kiyayya me daci da zafi a zuciyar 'ya mace ,koda bata furta ba toh abin yana nan yana damunta aranta.Allah yasa maza masu wannan dabi ar suyi haquri su gyara,Ameen.

Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo


Wata ‘yar shekara 45 ta bayyana yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harkar Madigo..

Ofori ta labarta yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harka madigo a wata hirar da ta yi da gidan talabijan din AdomTV inda ta bayyana cewa tun da dadewa ta shiga harkar madigo.

Ofori ta ce, ta kware a harkar madigo ne tun a lokacin da take makaranta sakandare kuma tayi nasarar shigar da mata sama da 3000 tare da gamsar da mata marasa aure masu arziki babu kirge.

Ta ce, akasarin wadanda take aikata aika aikar nan dasu tun bayan ta samu kware manyan jami’an gwamnati mata ne da manyan ministoci inda akalla za ta iya harka da mata 10 a kowacce rana.

Ofori ta cigaba da cewa wannan harkar dai kamar yadda yawancin mutane suka dauka babu kyau, haramun ne, toh babu inda litaffin addinin kirista ‘Bible’ ya nuna haramcinsa. In kuma da akwai to ina son a nuna min shafi, kamar yadda Ofori ta bayyanawa AdomTV
Sources:-Alummta

Kalli Zazzafan Hoton Jaruma Rahama Sadau Daya Dauki Hankali

Kalli Zazzafan Hoton Jaruma Rahama Sadau Daya Dauki Hankali 

Jaruma Rahama Sadau Kenan Muna Yi Mata Fatan Alheri

Monday 15 October 2018

Maganin Kara Karfin Mazakuta A Saukake


Tabbas matsalar saurin kawowa ma’ana wato Erection Dysfunction a turance, matsala ce da ke addabar maza masu fama da rashin karfin mazakuta a yanzu saboda shan kafi zabo da ake yawan sha duk ya jawa al’uma sanyi da kuma karancin dogon zango a lokacin saduwa da iyali. Duk jijiyoyn da ke harbowa mazakuta (azzakari) jini duk sun yi sanyi.Toh ga maganin nan a saukake ba sai ka kashe wani kudi ba sosai.
Game wannan matsalar ya rinka cin giginya. Sannan yasamu ‘ya’yan baga ruwa (Large Acacia tree) ya dakata
sai ya zuba mata ruwa ya rinka sha zai yi mamaki wallahi.

Amman akwai magunguna na turawa da ake amfani dasu amman ga masu yawan shekaru ne akayi maganin domin su kara masu karfi da kuzari. Kuma magun gunan suna dauke da sina darin (sildinafil citrate) dukan su, sannan suna dauke da karfin 100mg, 50mg,120,150mg, wanda kesa zakarin namiji ya kumbura jijiyoyinsa su samu isasshen jini, sannan yasami karfi da dadewa yana aiki.

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Amina Amal Da Suka Dauki Hankali

Kalli hotunan Jaruma Amina Amal Da Sunka Dauki Yan Kallo A shafinta Na Instagram



Zan So Ace Matan Kannywood Su Fara Fallasa Mazan Da Su Ka Yi Lalata Da Su - Rahama Sadau

A kwanakinnan jaruman fina-finan Kasar Amurka mata sun fito da wani mataki da suka wa lakabi da Metoo wanda suke fallasa masu shirya fina-finai da kuma wasu manyan jarumai maza da suka yi lalata da su ba da son ransu ba dan su saka su a fim. .

Abin bawai kan jaruman fim kadai ya tsaya ba hadda mawaka da wasu kadan daga cikin al’ummar gari.

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi fatan cewa zata so ace suma a masana’antar fina-finan Hausa su kwaikwayi irin wancan tsari.

Rahama ta jinjina maganar, watau inda da za’a yi hakan ‘ Tabdijam!!!’
Ko kuma kuna so a tona?