NewsHausa: Tech NewsHausa: Tech

Pages

LATEST POSTS
Showing posts with label Tech. Show all posts
Showing posts with label Tech. Show all posts

Tuesday, 16 October 2018

Abubuwa 4 na sanyawa Mace Tabo Mara gogewa a zuciyarta idan namiji ya aikata mata su.


(Matsalolin gidan Aure).

(1)Nuna halin ko in kula yayin data Ke cikin tsananin jinyi ko wani rashin lafiya,bayan ta warke ka dawo ka nuna kana yi da ita.

(2)Nuna halin ko in kula lokacin da take cikin laulayin ciki ko Naquda .

(3) Goranta mata idan kayi mata wani abu na kyautatawa  ko bajinta yayin da wani abu na sa6ani ya hada Ku.

(4)zagin iyayenta ko aibanta su,ko wulaqanta 'yan uwanta.

Wadannan abubuwa 4 da wuya mace ta yafewa namiji su a cikin zuciyarta, koda ta yafe a zahiri saboda darajan Aure ko 'ya'ya,kuma suna haddasa kiyayya me daci da zafi a zuciyar 'ya mace ,koda bata furta ba toh abin yana nan yana damunta aranta.Allah yasa maza masu wannan dabi ar suyi haquri su gyara,Ameen.

Saturday, 11 August 2018

Karanta Kiji Sirrin Yanda Zaki Mallake Mijin Ki

Yar uwa ki bude kunnenki
gawani sirri amma don Allah idan kina da kishiya
ban yafe ku hadu da miji ki musguna mata sabida
idan kinyi wannan me house bazai sake jin dadi
wata mace ba, ki samu busheshiyar kubewarki
cokali uku ki matse lemon tsami aciki da madara
kizauna ki shanye ki dibi kadan ki hada da
dakeken bagaruwa kiyi matsi dashi na awa daya
sai ki wanke to fa ranar oga sai yayi kukan
agagwa
Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki
yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai
kusanci matarsa ya wuce siririf. Don haka ya ke
da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya
bude. Abubuwan da ke matse mace suna da yawa
misali
Bagaruwan hausa.....ana dafa ta da ganyen
magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko
ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman
30mins a kalla sau biyu a sati
Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi
zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da
madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki
da dumin ta ko a rika tsarki ds ruwan ko kuma a
zuba kanunfari a garwashi a tsugunna shi ma sau
2 a sati
Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan
ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da
zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki
kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin
da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a
ciki shima a kalla 3x a sati
Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankadr
yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun
yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma
kullum hq cikin kamshi....yana gyara macen da ta
haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke
ki fara amfani dashi har ki ar'bain...
duk wanda ya karanta bai yi comment ba to
kar ya dauka ya kai wani gun ka bar mun abuna
anan gidan plss.
MEKIKE NEMA BAYAN
SO WAJEN MAIGIDA??? Yar'uwata kigwada
wannan Wallahi wallahi zakisha mamaki indai
NI'IMA ne saidai kifadama wani.
.Ki nemi
Dabino wanda ba busasshe ba (lubiya) da
Kankana mai yashi. kici dabinon sosai sai ki sha
kankana daga baya.ki aikata haka kamar bayan
La'asar
. Kisami man Hulba da pure madara
kota shanu ko peak ta ruwa sai ki hada ki aje yayi
1hr kafin ki kwanta.Idan zaki kwanta sai kisha sai
ki tsaya kamar 3mins saiki kwanta. Kisami
lalle 1cup kisa a ruwa ki dafa sai kijuye kisa a
baho kizauna Wallahi kam zaki matse. ko kinsan
tsarki da Sabulu na iya causing cancer agabanki?
Musamman detol dominshi yana kashe kwayoyine
agaban macce damasu amfani da marar
amfani..kisami KALTUFA(brown venigar) kirinka
tsarki dashi. Kiyi sharing ma yan'uwa mata kema
kisami Lada. Sadakatujjariya
ABUBUWAN DAKESA
MACE
TAFITA DAGA ZUCIYAR MIJINTA

1.RIKO

Riko shine idan an aikatamata wani laifi kabar
abin aranka batare da kayafe ba.
Uwargida kada kizamo mai riko domin hakan ba
karamin jamaki matsala ba zaiyi musamman idan
mijinki nada saurin fushi . Saboda haka idan abu
yafaru mudinga hakuri domin mata ansanmu da
hakuri da juriya idan akai abu to dazaran ya
wuce to amaida komi ba komi bane domin
aljannarmu tana karkashin su sai sun daga zamu
samu mata mudinga hakuri aduk lamuran mu
sai muga mundace

2. YAWON MITA

Yar'uwa kar zizamto cikin mata masu yawan
mita a gurin maji
Abu baya wucewa ayita dawo da magana baya
wanan zai haddasamaki matsala domin zaki fita
ranshi. Idan abu yawuce to ayi hakuri abarshi
adaina tuna baya

3. FUSHI

Uwargida kar kamto mai yawan fushi ko nunama
miji kincika fushi
Karkimanta Allah da kansa "yace yanatare da
masu hakuri"shin bakison Allah yazamto yana
tare dake kowane lokaci
Yar'uwa kisama ranki hakuri fushi banaki bane
domin karkashin wani kike kowayace zomu zauna
zomu sabane
Hakuri shine ribarmu

4.RASHIN IYA GIRKI

Da anxo maganar girki sai naji tsoro tare da jin
kunya
Haba yar'uwa yakamata ace iyayen mu
nakoyamana girki
Wlh wallahi wlh samun yar aiki ba gata bane
Ina gatan yake kina can kwance yar aiki na saye
zuciyar mijinki da dadan abinci
yar'uwa/uwargida mutashi tsaye mukoyi girki
kodan saye zuciyar miji
Domin namiji nason matar da ta iya girki
Zakiga namiji na gayyato abokanai zuwa gidan
shi don suci abinci saboda yasan bazata bashi
kunya
amma idan baki iyaba fa zai fara tunanin kara
aure wato yayi maki KISHIYA
Hmmm mata mu gyara

5.KAZANTA

Uwargida ayi tsafta kodon lfyr jikinkin
karki manta tsafta nadaga cikin addini
Yar'uwa idan ba tsaftar yazakiyi ibada
Sanan kisani tsafta nasa miji yasoki sanan yaji
bayada kamarki zakiga kowane lokaci yana
manne dake yana shakar kamshinki
Idan kuwa bakida rsafta da yabaki kudin cefane
bakikara ganin shi sai dare domin koyadawo ba
abinda zaigani sai bacin rai har kiginga cewa
yadainasonki aa badaina sonkiyayiba kazantarki
tajawo maki
Sanan kisani kazanta tama mabudin kara aure ce
wato yayimaki kishiya
Pls kozakiyi chatting yazamto kin gyara ko ina
sanan yazamto kema kingyara jikinki da na
yaranki kuma idan mai yadawo abashi kulawa
abar cht
Nidai sholy baruwana
Lokacinda zai karowata baninan ni sholy nafada
nafita

6.KULA DA SHINFIDAR MIJI

Mata muna sakaci wajen bawa miji hakkinsa
kinaso amma kitsaya gulma wai jan aji ina ajin
yake bayan yagama saninki lungu lungu ba inda
baisaniba ajikinki
To wallahi ki gyara ki dinga bashi hakkin shi
yadda yakamata wanan shi zaisa mijinki yasoki
kuma ki mallakeshi

Friday, 18 May 2018

Fresh Adsense High CPC keywords: high paying cost per click 2018

Fresh Adsense High CPC keywords: high paying cost per click 2018


List of Google Adsense high CPC keywords 2018 – High paying CPC can also increase your earnings, Here is high paying AdSense keywords 2018 list. Problem solved for How to get high Adsense CPC .

Google Adsense is the Best way to make money online . All of them have their very own firm in the various field. So, according to their earnings, they Promote with Adsense making use of various Spending plans.

Google Adsense is the Best method to make money online .

Here you can find “High Paying Google Adsense Keywords 2018 ″ Also in the start of my occupation began asking yourself that occasionally I obtained numerous clicks, yet still, my revenues are reduced as well as in some cases just a couple of clicks, yet profits are a lot greater.

We are below to chat regarding those Top High Paying Google Adsense Keywords 2018 to allow select specific niche keyword appropriately.

High Paying Google Adsense Keywords 2018


High CPC Rate and Top high paying list of keywords to Earn Money Online

1. DONATE CAR TO CHARITY CALIFORNIA ($130.25)
2. DONATE CAR FOR TAX CREDIT ($126.65)
3. DONATE CARS IN MA ($125.58)
4. DONATE YOUR CAR SACRAMENTO ($118.20)
5. HOW TO DONATE A CAR IN CALIFORNIA ($111.21)
6. SELL ANNUITY PAYMENT ($107.46)
7. DONATE YOUR CAR FOR KIDS ($106.01)
8. ASBESTOS LAWYERS ($105.84)
9. CAR INSURANCE QUOTES COLORADO ($100.93)
10. STRUCTURED ANNUITY SETTLEMENT ($100.8)
11. ANNUITY SETTLEMENT ($100.72)
12. NUNAVUT CULTURE ($99.52)
13. DAYTON FREIGHT LINES ($99.39)
14. HARD DRIVE DATA RECOVERY SERVICES ($98.59)
15. DONATE A CAR IN MARYLAND ($98.51)
16. MOTOR REPLACEMENTS ($98.43)
17. CHEAP DOMAIN REGISTRATION HOSTING ($98.39)
18. DONATING A CAR IN MARYLAND ($98.20)
19. DONATE CARS ILLINOIS ($98.13)
20. CRIMINAL DEFENSE ATTORNEYS FLORIDA ($98.07)
21. BEST CRIMINAL LAWYER IN ARIZONA ($97.93)
22. CAR INSURANCE QUOTES UTAH ($97.92)
23. LIFE INSURANCE CO LINCOLN ($97.07)
24. HOLLAND MICHIGAN COLLEGE ($95.74)
25. ONLINE MOTOR INSURANCE QUOTES ($95.73)
26. ONLINE COLLEGES ($95.65)
27. PAPERPORT PROMOTIONAL CODE ($95.13)
28. ONLINE CLASSES ($95.06)
29. WORLD TRADE CENTER FOOTAGE ($95.02)
30. MASSAGE SCHOOL DALLAS TEXAS ($94.90)
31. PSYCHIC FOR FREE ($94.61)
32. DONATE OLD CARS TO CHARITY ($94.55)
33. LOW CREDIT LINE CREDIT CARDS ($94.49)
34. DALLAS MESOTHELIOMA ATTORNEYS ($94.33)
35. CAR INSURANCE QUOTES MN ($94.29)
36. DONATE YOUR CAR FOR MONEY ($94.01)
37. CHEAP AUTO INSURANCE IN VA ($93.84)
38. MET AUTO ($93.70)
39. FORENSICS ONLINE COURSE ($93.51)
40. HOME PHONE INTERNET BUNDLE ($93.32)
41. DONATING USED CARS TO CHARITY ($93.17)
42. PH.D. IN COUNSELING EDUCATION ($92.99)
43. NEUSON ($92.89)
44. CAR INSURANCE QUOTES PA ($92.88)
45. ROYALTY FREE IMAGES STOCK ($92.76)
46. CAR INSURANCE IN SOUTH DAKOTA ($92.72)
47. EMAIL BULK SERVICE ($92.55)
48. WEBEX COSTS ($92.38)
49. CHEAP CAR INSURANCE FOR LADIES ($92.23)
50. CHEAP CAR INSURANCE IN VIRGINIA ($92.03)
51. REGISTER FREE DOMAINS ($92.03)
52. BETTER CONFERENCING CALLS ($91.44)
53. FUTURISTIC ARCHITECTURE ($91.44)
54. MORTGAGE ADVISER ($91.29)
55. CAR DONATE ($88.26)
56. VIRTUAL DATA ROOMS ($83.18)
57. AUTOMOBILE ACCIDENT ATTORNEY ($76.57)
58. AUTO ACCIDENT ATTORNEY ($75.64)
59. CAR ACCIDENT LAWYERS ($75.17)
60. ONLINE CASINO (110$)
61. CASINO (100$)
62. MOBILE CASINO (90$)
63. MAKE MONEY ONLINE AUSTRALIA (85$)
64. CASINO REVIEWS (54$)
65. LIVE CASINO (50$)
66. DUI LAWYER (47$)
67. HIRE PHP DEVELOPERS (46$)
68. HIRE PHP PROGRAMMERS (38$)
69. DWI LAWYER (38$)
70. CRIMINAL LAWYER (30$)
71. SERVICE BUSINESS SOFTWARE (29$)
72. CRIMINAL DEFENSE LAWYER (28$)
73. PHP PROGRAMMERS FOR HIRE (28$)
74. HIRE PHP DEVELOPER (26$)
75. BANKRUPTCY LAWYER (23$)
76. COMPUTER SCIENCE CLASSES ONLINE (23$)
77. PHP PROGRAMMERS (21$)
78. SEO COMPANIES (20$)
79. BEST SOCIAL MEDIA PLATFORMS FOR BUSINESS (20$)
80. NEW SOCIAL MEDIA PLATFORMS (20$)
81. BUSINESS FINANCE GROUP (20$)
82. SOCIAL MEDIA PLATFORMS FOR BUSINESS (16$)
83. CUSTOM WORDPRESS THEME DESIGNER (16$)
84. SEO SERVICES (16$)
85. BEST SEO COMPANY (16$)
86. BUSINESS MANAGEMENT SOFTWARE (15$)
87. BEST SOCIAL MEDIA PLATFORMS (15$)
88. SEO COMPANY (15$)
89. ONLINE CHRISTMAS CARDS (14$)
90. CUSTOM CHRISTMAS CARDS (14$)
91. PHOTO CHRISTMAS CARDS (13$)
92. WORDPRESS THEMES FOR DESIGNERS (13$)
93. WORDPRESS HOSTING (13$)
94. PSD TO WORDPRESS (12$)
95. SOCIAL MEDIA EXAMINER (12$)
96. SOCIAL MEDIA MANAGEMENT (12$)
97. TECH SCHOOL (12$)
98. HTML EMAIL (11$)
99. SOCIAL MEDIA PLATFORMS (11$)
00. CHRISTMAS CARDS (11$)
01. PROUD ITALIAN COOK (11$)
02. PSD TO HTML (10$)
03. ITALIAN COOKING SCHOOL (10$)
04. WORDPRESS THEME DESIGNERS (10$)
05. ADOBE ILLUSTRATOR CLASSES (10$)
06. SOCIAL MEDIA STRATEGIES (10$)
07. LEARNING ADOBE ILLUSTRATOR (9$)
08. SOCIAL MEDIA TOOLS (9$)
09. SOCIAL MEDIA CAMPAIGNS (9$)

Tuesday, 15 May 2018

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya SonkiSonki

Yadda Zakayi Ka Gane Cewa Budurwa Bata Sonka Ko Yadda Zakiyi Ki Gane Saurayi Baya Sonki.

1. Idan budurwa bata sonka bazata iya qiranka a waya da kud'inta ba sedai tayi maka flashing, don haka iya mutuncin da zata iya maka kenan tayi maka flashin amma bazata taba iya qiranka a waya ba.

2. In budurwa bata sonka zata yi ta maka qorafi akan qananun buqatunta.

wa bata sonka toh zata yi maka wasa da dariya da murmushine kawai a lokacinda zaka bata kudi (money), kokuma a lokacinda take so ka bata kudi.

4. In budurwa bata sonka toh bazata taba yi maka maganan aurenku da ita ba, ko maganan yadda tsarin aurenku takeso ya kasance ba.

5. In budurwa bata sonka toh bazata taba rakaka wani waje ba, kudinda ita zata karba daga wajenka kawai tafiso.

6. In budurwa bata sonka bazata ringa baka shawara akan rayuwarka ba, sannan bazata nemi kabata shawara akan rayuwarta ba.

7. In budurwa bata sonka bazata taba kawo muku ziyara a gidanku ba.

8. In budurwa bata sonka toh bazata taba gaya maka gasakiya akan labarin kanta ba, sedai tayita maka qarairayi.

9. In budurwa bata sonka toh bazata taba yarda ace kakarbi wayanta ka gani ba, saboda akwi lambobin samarikanta da yawa acikin..

® Ngworld247

Saturday, 28 April 2018

video: Kalli yanda wani ya nemi kotu ta rab,a auren sa sabo da kyawun matar sa

video: Kalli yanda wani ya nemi kotu ta rab,a auren sa sabo da kyawun matar sa
danna rubutun dake kasa domin kallon yanda videon ya kasance

Download now

video: An taba yimin fade inji jaruma rahama sadau

video: An taba yimin fade inji jaruma rahama sadau

danna rubutun dake kasa domin kallon videon yadda abin ya kasance

Download now

Thursday, 5 April 2018

Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu

Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu


Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a ‘Kabarinsa.
Wadannan tambayoyi sune:

1) Waye Mahaliccinka?
Amsa: ALLAH.

2) Menene addininka?
Amsa: Addini na shine Musulunci

3) Me zaka ce akan wannan da
aka aiko muku?
mad, Manzon Allah

4) Menene ilminka?
Amsa: Na karanta littafin Allah,
kuma na yi imani da shi.

Annabi (SAW) Yace duk wanda ya
amsa ko ta amsa tambayoyin nan
dai dai a ‘Kabari, za a rubuta
sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”
wanda shine register ta sunayen
‘yan Aljannah.

(Abu Daud, 4753;
Ahmad, 18063; Saheehul’Jamiy,
1676)

Yaa Allah ka ba mu ikon amsawa
daidai da shiga wannan rajista
mai daraja. Amin.

Sheikh Isah Ali Pantami.

Saturday, 24 March 2018

Kastina State Malumfashi Zip Codes


District: Malumfashi
Agagiwa 832101
Allah Madagara 832101
Almakiyayi 832101
Birin Dawa 832101
Dan-Sarai 832101
Dayi 832101
Dinyar Makeri 832101
Dogon Marke 832101
Fanisau 832101
Gamzaga 832101
Gandum Karfi 832101
Gangara 832101
Gora 832101
Gorar-Dansaka 832101
Gwanamarde 832101
Karfi 832101
Kuringaja 832101
Kurmin Gafa 832101
Kurmin Yan Daddawa 832101
Lamintani 832101
Layin Ministra 832101
M/Kankara 832101
Makaurachi 832101
Malumfashi A 832101
Malumfashi B 832101
Marmara 832101
Na-Alama 832101
Na-alma 832101
Rereji 832101
Ruwan Sanyi 832101
Sabon Gari 832101
Salihawa 832101
Tashar Ali 832101
Tashar Fulani 832101
Wanzamai 832101
Ya-Kwakare 832101
Yaba 832101
Yan Mama 832101
Yan-Janku 832101
Yan-Mama 832101
Yar Tashi 832101
Yaro 832101
Zamzago 832101

Sunday, 4 February 2018

5 Ways to Eat Vegetables for Breakfast



Mornings are when I crave carbs: potatoes, toast, and congee, please. But I would love to find a way to incorporate more vegetables. Turns out that breakfast can actually be one of the easiest meals for adding vegetables, since you're probably cooking and eating it at home.

1. Embrace other root vegetables besides potatoes.

While hash browns are one of my favorite things to eat in the morning, there are so many other flavorful root vegetables than can be baked, shredded, fried, or hashed instead. Try sweet potato, turnips, or even beets and get some extra vitamin boosts from these colorful root veggies.
  • 2. Move your lunch salad to breakfast instead.

    There's no reason why raw vegetables and salads can't be eaten for breakfast, especially when the weather's warm or your crisper drawer is overflowing with vegetables you need to eat up. Serve the salad with soft-boiled or poached eggs or toast to make it more breakfast-like, and don't forget that you can top scrambled eggs with vegetable mixtures like chunky salsa!
  • 3. Skip the toast and serve your eggs with sautéed greens instead.
  • It's a great feeling to start off a busy day knowing you've already had a serving or two of greens, and the easiest way to do that is to just sauté some up and serve with eggs. Whether you cream them, simply cook them with garlic, or flavor them with bacon is up to you, but it'll probably take the same amount of time as toasting bread if your greens are washed and ready to go. To make things even easier, just cook up a big bunch of greens for dinner and use the leftovers for breakfast!

What's the Difference Between Eggs

What's the Difference Between Eggs


In a much-loved episode of Reading Rainbow, LeVar Burton visits a diner and gets completely bamboozled by the colorful and confusing line cook lingo. I think of this scene almost every time I make fried eggs  — but I still can't keep straight which is which!
For my own benefit as much as yours, here is what makes an egg over easy or sunny-side up.

What Are Over-Easy Eggs?

An egg cooked "over easy" means that it gets fried on both sides, but it's not cooked for very long on the second side, so the yolk doesn't get cooked through and stays runny. To make one, you cook the raw egg just until the whites are set on the bottom, then you quickly flip it over to cook the other side. "Over" refers to flipping the egg, and "easy" refers to the doneness of the yolk. You can also cook eggs "over medium" and "over hard," depending on how cooked you prefer the yolk.

What Are Sunny-Side-Up Eggs?

An egg cooked "over easy" means that it gets fried on both sides, but it's not cooked for very long on the second side, so the yolk doesn't get cooked through and stays runny. To make one, you cook the raw egg just until the whites are set on the bottom, then you quickly flip it over to cook the other side. "Over" refers to flipping the egg, and "easy" refers to the doneness of the yolk. You can also cook eggs "over medium" and "over hard," depending on how cooked you prefer the yolk.

What Are Sunny-Side-Up Eggs?

An egg cooked "sunny-side up" means that it is fried just on one side and never flipped. The yolk is still completely liquid and the whites on the surface are barely set. You can cover the pan briefly to make sure the whites are cooked or baste them with butter. I have always assumed that the name refers to the way this egg looks like the morning sun.

Tuesday, 16 January 2018

Tech : Nokia Edge 2018: Release Date, 6GB RAM and 24MP






The Nokia Edge 2018 mobile is one of the best Nokia and Android smartphones fans would like to see. With 6GB RAM and 24MP Nokia PureView Cam it’s time for more news about this beast…


Nokia Edge 2018: Winner of Design

The Nokia Edge mobile is one of the most awaited flagships of the year. Many people even think that this beast is going to be the best made by Nokia, while there are also other crazy phones like the Nokia 8 and Nokia 9. The Nokia Edge specs will be impressive as it is going to be an edge to edge phone, this means that you will be able to have a device almost covered of a display.Now we will keep you updated about the latest news; the named Nokia Edge will pack the latest Qualcomm Snapdragon 835 chipset with 6GB RAM. The Nokia Edge 2017 will have a screen size of 5.7″ AMOLED screen with 2K resolution fully backed and protected by a crazy Gorilla Glass 5.

One of the things we love about the Nokia Edge cameras is that it will allow you to shoot 4K videos with both 24 Megapixel primary and 12 Megapixel selfie sensors. With its beautiful curved design, you will be able to praise your phone anywhere; it will also make you proud as is specs show. Reports stated that the Nokia Edge 2017 would come with an inbuilt retina scanner. This beast will also come with large internal storage that can be even expandable; it will have 128GB for the ROM and expandable up to 256GB via MicroSD. Reports stated that the Nokia Edge 2017 would come with an inbuilt retina scanner.


This beast will also come with large internal storage that can be even expandable; it will have 128GB for the ROM and expandable up to 256GB via MicroSD. The device will run on the latest operating system Android 7.1.1 Nougat which has much future to take the usability to another level. We don’t know how much power that will be stocked in the battery pack, buy we do know that it will have the USB-C port for the fast charging.

Nokia Edge 2018 Release Date in India?

We will tell you more about the Nokia Edge price when Nokia and HMD officially announce this monster phone in 2018 for India. Do not hesitate to ask, just drop your comment below and we will give an answer.

Tuesday, 19 December 2017

Nokia 9 Smartphone Key Specifications revealed by FCC, Checkout!


There have been little speculations about Nokia 9 Specifications but FCC certification has shed more light on it and the specifications has been revealed and leaked.

Nokia 9 smartphone will have 128GB inbuilt storage but the RAM wasn’t mentioned and it will use Snapdragon 835 chipset. It will run on Android 8.0 Oreo operating system.
Nokia 9 will be the first Nokia smartphone to have OLED screen as it is revealed to come with 5.5″ OLED panel from LG.

It will have Dual 12MP + 13MP back camera and 5MP frontal camera. Even the Nokia 8 came with 13MP frontal camera but the Nokia 9 frontal camera is so surprising.
It’s also said to come with 3250mAh battery capacity with fast charging feature of 18W plus some inbox items like a charger, USB cable and headphones.

Some rumours said Nokia 9 might be launched by January 19, 2018. We hope it’s true on that date fixed.

Sources :PREXBLOG

Simple Ways to Fix “Can’t connect to the Camera” error in Android device

Simple Ways to Fix “Can’t connect to the Camera” error in Android device

Android has a vast functionality and features that is open-sourced. Android can be customized. The most common and annoying error of Android camera is “ Can’t connect to the camera “. If users tries to snap or open the camera, the error displays. This happens especially to phones like LG, Tecno, Infinix, Samsung, among others..

There are different methods to fix the camera issue but in this tutorial, you’ll be acquainted with just two simple methods that will of course fix the issue without any other alternatives.
The first method deals with clearing of the camera cache and data , while the second method deals with using an app to perform the task.

Method 1

Go to your phone settings.
Go to Apps and choose “ Show System ” from the three-dotted lines at the upper right.
Now locate “Camera” from the list of apps.
Then, tap on “ Force Stop “.
You can now open your camera in peace.


Method 2:

Go to playstore and download
Camera Fix CM on playstore by clicking here.

Launch the app and tap on Restart camera to fix the issue. (Root needed).
Then, the problem will be fixed instantly.

Read Also: How to fix “No Permission to delete file” on Android device
These are the two wonderful methods to fix “ Can’t connect to the camera “. If it still persist, you can drop your complaint in the comment system below for a quick fix.


Sources:- PREXBLOG

Wednesday, 22 November 2017

Infinix Zero 5 Pro Full Specifications And Price Tag In Nigeria



Infinix Zero 5 Pro was also Launched along side
Zero 5 . The Pro version comes with the same specifications like the previous. The only seen differences between the both smartphones is the Memory storage capacity.
The Infinix Zero 5 features a 64GB internal storage while the Zero 5 Pro features a massive 128GB internal storage. Infinix Zero 5 in Nigeria is about N99,000 , while the price of Infinix Zero 5 Pro is about N110,000 in Nigeria.

The phone is 4G LTE enabled, features Voice control to unlock, Fingerprint Scanner and a Non-removable Li-ion 4,350 mAh battery capacity. They come running on Android 7 Nougat with Infinix-own XOS 3 custom interface which is powered by Mediatek Helio P25 chipset, features a Dual rear cameras (12MP/12MP) with dual flash plus 16MP front facing camera with a single flash. Any checkout specs and compare both specifications of both devices.
Full Specification And Price Of Infinix Zero 5 Pro

Design
Dimensions: 178 x 77 x 7.7 mm
Weight: 197 g
Display: 5.98 inches, 1080 x 1920 pixels (368 PPI), 2.5D IPS display with Corning Gorilla Glass 3
Sensors: Voice control to unlock, Fingerprint Scanner, Accelerometer, Compass, Gyroscope, Proximity, Gravity, Light
Build: Full metal unibody
Colours: Black. Gold. Red.

Hardware
Processor Type: Octa-Core 2.4 GHz
Processor Name: Mediatek Helio P25
Graphics Processor: Mali-T880 MP2
RAM: 6 GB
Internal Storage: 128 GB
External Storage: MicroSD card up to 128 GB (dedicated SIM slot)

Network
GSM: GSM 900 / 1800
3G: HSDPA 850 / 900 / 2100
4G: LTE Frequency Bands (Yet to be specified)
SIM Type: Micro + Nano SIM
OS: Android 7 Nougat + XOS 3

Camera
Rear: 12 megapixels + 12 megapixels, f/2.0 large aperture, OIS (Optical Image Stabilization), Laser auto focus, and dual LED flash
Video recording: Yes
Front-facing: 16 MP with flash

Multimedia
Music Support: mp3, aac, aac+, eaac+, amr
Loudspeaker: Mono
Video Support: mpeg4, h.263, h.264
FM Radio: Yes

Connectivity
Bluetooth: v4.0
WiFi: Wi-Fi 802.11 b/g/n, Wi-Fi Direct, hotspot
GPS: Yes
USB: microUSB v2.0; USB-OTG

Miscellaneous
Charging: Fast Charge / XCharge 3A PE + 2.0
Battery: Non-removable Li-ion 4,350 mAh
Announcement: November 14, 2017
Availability: November 2017
Phone Price: N110,000 in Nigeria / Rs 20,000 in India ($305 USD ).

Monday, 6 November 2017

Nokia 5 Smartphone Full Specifications And Price Tag In Nigeria



The Nokia 5 was Launched earlier this Year, it runs Android 7.1.1 and is powered by a 3000mAh non removable battery. It measures 149.70 x 72.50 x 8.05 (height x width x thickness). The phone comes with a 5.20-inch touchscreen display with a resolution of 720 pixels by 1280 pixels.

The Nokia 5 is powered by octa-core Qualcomm Snapdragon 430 processor and it comes with 2GB of RAM and 3GB of RAM. The phone packs 16GB of internal storage that can be expanded up to 128GB via a microSD card. As far as the cameras are concerned, the Nokia 5 packs a 13-megapixel primary camera on the rear and a 8-megapixel front shooter for selfies.
Full Specification And Price Of Nokia 5 Smartphone

DISPLAY

Screen size (inches) 5.20
Touchscreen Yes
Resolution 720×1280 pixels

HARDWARE

Processor octa-core
Processor make Qualcomm Snapdragon 430
RAM 2GB/3GB
Internal storage 16GB
Expandable storage Yes
Expandable storage type microSD
Expandable storage up to (GB) 128

CAMERA

Rear camera 13-megapixel
Flash Yes
Front camera 8-megapixel
SOFTWARE
Operating System Android 7.1.1

CONNECTIVITY

Wi-Fi Yes
Wi-Fi standards supported 802.11 a/b/g/n/ac
GPS Yes
Bluetooth Yes
NFC Yes
Infrared No
USB OTG Yes
Headphones 3.5mm
FM Yes

NETWORKS

Number of SIMs 2
SIM 1
SIM Type Nano-SIM
GSM/CDMA GSM
3G Yes
4G/ LTE Yes
Supports 4G in India (Band 40) Yes
SIM 2
SIM Type Nano-SIM
GSM/CDMA GSM
3G Yes
4G/ LTE Yes
Supports 4G in India (Band 40) Yes

SENSORS

Compass/ Magnetometer Yes
Proximity sensor Yes
Accelerometer Yes
Ambient light sensor Yes
Gyroscope Yes
Barometer No
Temperature sensor No

GENERAL

Release date February 2017
Form factor Touchscreen
Dimensions (mm) 149.70 x 72.50 x 8.05
Battery capacity (mAh) 3000
Removable battery No
Colours Tempered Blue, Copper, Matte Black, Silver
SAR value NA

PRICE

Price In US: $197 USD
Price In India: INR 12,744
Price In UK: £150
Price In Nigeria: N70,000

Friday, 13 October 2017

ZTE Blade Force Specifications and Price in US

ZTE has officially launched a device which is exclusively for Boost Mobile in the U.S. ZTE Blade Force spots a 5.5 inches screen display, 4G LTE network, runs on Android 7.1.1 Nougat straight from the box, powered by Snapdragon 427 chipset amongst other mid-range specs.

Here's the full specifications of ZTE Blade Force and also the price in USA.
ZTE-Blade-Force

ZTE BLADE FORCE SPECIFICATIONS AND PRICE

Technology

  • GSM / CDMA / HSPA / LTE
  • 2G bands GSM 850 / 900 / 1800 / 1900
  • CDMA 800 / 1900
  • 3G bands HSDPA 850 / 1700(AWS) / 1900
  • 4G bands LTE
  • Speed HSPA, LTE Cat4 150/50 Mbps
  • GPRS Yes
  • EDGE Yes


LAUNCH

  • Announced 2017, October
  • Status Available. Released 2017, October


BODY

  • Dimensions 156 x 78 x 9.1 mm (6.14 x 3.07 x 0.36 in)
  • Weight 170.1 g (6.00 oz)
  • SIM Yes


DISPLAY

  • Type IPS LCD capacitive touchscreen, 16M colors
  • Size 5.5 inches, 83.4 cm2 (~68.5% screen-to-body ratio)
  • Resolution 720 x 1280 pixels, 16:9 ratio (~267 ppi density)
  • Multitouch Yes



PLATFORM

  • OS Android 7.1.1 (Nougat)
  • Chipset Qualcomm MSM8920 Snapdragon 427
  • CPU Quad-core 1.4 GHz Cortex-A53
  • GPU Adreno 308


MEMORY

  • Card slot microSD, up to 128 GB
  • Internal 16 GB, 2 GB RAM


CAMERA

  • Primary 8 MP, autofocus, LED flash
  • Features Geo-tagging
  • Video 1080p@30fps
  • Secondary 5 MP


SOUND

  • Alert types Vibration; MP3, WAV ringtones
  • Loudspeaker Yes
  • 3.5mm jack Yes


CONNECTIVITY

  • WLAN Wi-Fi 802.11 b/g/n, Wi-Fi Direct, hotspot
  • Bluetooth 4.2, A2DP
  • GPS Yes, with A-GPS
  • Radio No
  • USB microUSB 2.0


FEATURES

  • Sensors Accelerometer
  • Messaging SMS(threaded view), MMS, Email, Push Email, IM
  • Browser HTML5
  • Java No
  • - MP4/H.264 player
  • - MP3/WAV/eAAC+ player
  • - Document viewer
  • - Photo/video editor


BATTERY

  • Non-removable Li-Ion 3000 mAh battery


MISCELLANEOUS

  • Colors Blue
  • Price About 130 USD.


Intex Aqua Lions X1 / X1 Plus Specifications and Price

Intex has officially launched Intel Aqua Lions X1 and X1 Plus. According to the company, both devices are claimed to be unbreakable smartphones. In addition, they offered a one-year free screen replacement warranty on both devices.

In my own opinion, if the screen are really unbreakable as they claimed it to be, why is there screen replacement? Or isn't this a marketing strategy?

Anyway, below is the full specifications and price of Intex Aqua Lions X1 and X1 Plus.
Intex-Aqua-Lions-X1

Intex Aqua Lions X1 / X1 Plus Specifications and Price

Network

  • GSM: GSM 850 / 900 / 1800 / 1900 MHz
  • 3G: HSDPA 900 / 2100 MHz
  • 4G: LTE Frequency Bands + VoLTE 1(2100) / 3(1800) / 5(850) / 40(TD 2300) / 42(TD 3500)
  • SIM Type: Dual Nano-SIM, Dual standby
  • OS: Android 7 Nougat


Design

  • Dimensions: 150 x 74.4 x 9 mm
  • Weight: 170 g
  • Display: 5.2 inches, 1280 x 720 pixels (440 PPI), IPS LCD with Shatterproof Glass
  • Sensors: Fingerprint, Accelerometer, Proximity, Ambient Light
  • Build: Plastic
  • Colours: Glossy Black. Champagne. Blue
Hardware

  • Processor Type: 64-bit Quad-Core 1.3 GHz Cortex-A53
  • Processor Name: Mediatek MTK 6737
  • Graphics Processor: ARM Mali-T720 MP1 @ 650 MHz / Mali-T720 MP1 (X1 Plus)
  • RAM: 2 GB / 3 GB (X1 Plus)
  • Internal Storage: 16 GB / 32 GB (X1 Plus)
  • External Storage: Dedicated Micro-SD card up to 128 GB


Camera

  • Rear: 13 megapixels, f/2.0 aperture, auto-focus, and LED flash
  • Video recording: 720p @ 30 fps
  • Front-facing: 5 megapixels, f/2.2 aperure, with flash


Multimedia

  • Music Support: mp3, aac, aac+, eaac+, amr
  • Loudspeaker: Mono
  • Video Support: mpeg4, h.263, h.264
  • FM Radio: Yes


Connectivity

  • Bluetooth: v4.0
  • WiFi: Wi-Fi 802.11 b/g/n, Wi-Fi Direct, hotspot
  • GPS: Yes
  • USB: microUSB v2.0; USB-OTG

Miscellaneous

  • Charging: Regular
  • Battery: Lithium-Ion 2800 mAh
  • Announcement: September 2017
  • Availability: October 2017
  • Phone Price: Rs. 7499 ($115 USD) X1 / Rs. 8499 ($130 USD) X1 Plus.


Huawei Honor 7x Specifications and Price

After releasing Huawei Honor 6x a year ago, the company has yet released a new version called Huawei Honor 7x. Comparing both devices, i don't see any big difference between the Honor 6x and the Honor 7x.

Anyway, here is the full specifications and price of Huawei Honor 7x.
Huawei-honor-7x

Huawei Honor 7x Specifications and Price

Technology

  • GSM / CDMA / HSPA / LTE
  • 2G bands GSM 850 / 900 / 1800 / 1900 - SIM 1 & SIM 2
  • CDMA 800 & TD-SCDMA
  • 3G bands HSDPA 850 / 900 / 2100
  • 4G bands LTE band 1(2100), 3(1800), 5(850), 8(900), 38(2600), 39(1900), 40(2300), 41(2500)
  • Speed HSPA 42.2/5.76 Mbps, LTE Cat4 150/50 Mbps
  • GPRS Yes
  • EDGE Yes


LAUNCH

  • Announced 2017, October
  • Status Coming soon. Exp. release 2017, October 17th


BODY

  • Dimensions 156.5 x 75.3 x 7.6 mm (6.16 x 2.96 x 0.30 in)
  • Weight 165 g (5.82 oz)
  • SIM Hybrid Dual SIM (Nano-SIM, dual stand-by)


DISPLAY

  • Type LTPS IPS LCD capacitive touchscreen, 16M colors
  • Size 5.93 inches, 90.7 cm2 (~77.0% screen-to-body ratio)
  • Resolution 1080 x 2160 pixels, 18:9 ratio (~407 ppi density)
  • Multitouch Yes
  • Protection Corning Gorilla Glass (unspecified version)
  • - EMUI 5.1
PLATFORM

  • OS Android 7.0 (Nougat)
  • Chipset HiSilicon Kirin 659
  • CPU Octa-core (4x2.36 GHz Cortex-A53 & 4x1.7 GHz Cortex-A53)
  • GPU Mali-T830 MP2


MEMORY

  • Card slot microSD, up to 256 GB (uses SIM 2 slot)
  • Internal 32/64/128 GB, 4 GB RAM


CAMERA

  • Primary Dual 16 MP + 2 MP, phase detection autofocus, LED flash
  • Features 1/2.9" sensor size, 1.25 µm pixel size, geo-tagging, touch focus, face detection, HDR, panorama
  • Video 1080p@30fps
  • Secondary 8 MP, 1080p


SOUND

  • Alert types Vibration; MP3, WAV ringtones
  • Loudspeaker Yes
  • 3.5mm jack Yes
  • - DTS audio
  • - Active noise cancellation with dedicated mic


CONNECTIVITY

  • WLAN Wi-Fi 802.11 b/g/n, Wi-Fi Direct, hotspot
  • Bluetooth 4.1, A2DP, EDR, LE
  • GPS Yes, with A-GPS, GLONASS, BDS
  • Radio FM radio
  • USB microUSB 2.0


FEATURES

  • Sensors Fingerprint (rear-mounted), accelerometer, proximity, compass
  • Messaging SMS(threaded view), MMS, Email, Push Mail, IM
  • Browser HTML5
  • Java No
  • - MP3/WAV/eAAC+/Flac player
  • - MP4/H.265 player
  • - Photo/video editor
  • - Document viewer


BATTERY

  • Non-removable Li-Ion 3340 mAh battery


MISCELLANEOUS

  • Colors Black, Blue, Gold
  • Price About 250 EUR / $296 USD / NGN 106,000.


Tech:- ZTE nubia Z17 miniS Specifications and Price

ZTE has released a new device called ZTE nubia Z17 miniS after launching ZTE Blade Force in the U.S.

ZTE nubia Z17 miniS comes with some good specs, which includes a massive 6GB of RAM plus 64GB internal memory, 4G LTE network, fingerprint sensor, runs on Android 7.1 Nougat and powered by Snapdragon 653 chipset.


You can see the full specifications and price of the phone below.
nubia_z17_minis

ZTE nubia Z17 miniS Specifications and Price

Technology

  • GSM / HSPA / LTE
  • 2G bands GSM 850 / 900 / 1800 / 1900 - SIM 1 & SIM 2
  • 3G bands HSDPA 850 / 900 / 1900 / 2100
  • 4G bands LTE band 1(2100), 3(1800), 5(850), 7(2600), 38(2600), 39(1900), 40(2300), 41(2500)
  • Speed HSPA, LTE
  • GPRS Yes
  • EDGE Yes


LAUNCH

  • Announced 2017, October
  • Status Coming soon. Exp. release 2017, October 19th


BODY

  • Dimensions 147.5 x 71.2 x 7.6 mm (5.81 x 2.80 x 0.30 in)
  • Weight 155 g (5.47 oz)
  • SIM Hybrid Dual SIM (Nano-SIM, dual stand-by)


DISPLAY

  • Type IPS LCD capacitive touchscreen, 16M colors
  • Size 5.2 inches, 74.5 cm2 (~71.0% screen-to-body ratio)
  • Resolution 1080 x 1920 pixels, 16:9 ratio (~424 ppi density)
  • Multitouch Yes
  • Protection Corning Gorilla Glass 3
  • - nubia UI 5.0
PLATFORM

  • OS Android 7.1 (Nougat)
  • Chipset Qualcomm MSM8976 Pro Snapdragon 653
  • CPU Octa-core (4x1.95 GHz Cortex-A72 & 4x1.4 GHz Cortex-A53)
  • GPU Adreno 510


MEMORY

  • Card slot microSD, up to 256 GB (uses SIM 2 slot)
  • Internal 64 GB, 6 GB RAM


CAMERA

  • Primary Dual 13 MP, f/2.2, phase detection autofocus, dual-LED (dual tone) flash
  • Features 1/3" sensor size, 1.12 µm pixel size, geo-tagging, touch focus, face detection, HDR
  • Video 2160p@30fps
  • Secondary Dual 16 MP, f/2.0 + 5 MP, f/2.2, 1080p


SOUND

  • Alert types Vibration; MP3, WAV ringtones
  • Loudspeaker Yes
  • 3.5mm jack Yes
  • - DTS sound
  • - Active noise cancellation with dedicated mic


CONNECTIVITY

  • WLAN Wi-Fi 802.11 a/b/g/n/ac, dual-band, Wi-Fi Direct, DLNA, hotspot
  • Bluetooth 4.1, A2DP, LE
  • GPS Yes, with A-GPS, GLONASS, BDS
  • NFC Yes
  • Radio FM radio
  • USB Type-C 1.0 reversible connector


FEATURES

  • Sensors Fingerprint (front-mounted), accelerometer, gyro, proximity, compass
  • Messaging SMS(threaded view), MMS, Email, Push Email, IM
  • Browser HTML5
  • Java No
  • - Fast battery charging
  • - MP4/H.264 player
  • - MP3/WAV/FLAC/eAAC+ player
  • - Photo/video editor
  • - Document viewer


BATTERY

  • Non-removable Li-Po 3200 mAh battery


MISCELLANEOUS

  • Colors Black Gold, Deep Blue
  • Price About 300 EUR / $355 USD.


Saturday, 7 October 2017

Gionee P8M Full Specifications and Price

Gionee P8M is a mid-range smartphone coming with a 4000mAh battery capacity, It is yet to hit the market but already on Gionee website being promoted.
Gionee P8M houses a 5.0 inches HD display, powered by 1.3Hz Quad-core processor Mtk6580 and will run the latest system version Amigo 4.0 based on Android 7 nougat out of the box. 1GB Ram plus a decent 8GB internal memory with supports for sdcard upto 128GB.

Gionee P8M Full Specifications

Design
Dimensions: 144.3 x72.2×9.2mm
Color: Gold/Black
Weight: 166g

Display
Size: 5.0 inch HD
Resolution: 1280×720
IPS on-cell

Camera
Rear: 5.0MP AF
Front: 2.0MP FF
Flash: Rear Flash

Software
MT6580 Quad core 1.3Ghz
Amigo 4.0 Android 7.0 Nougat
Memory
Ram: 1GB
Rom: 8GB (Expandable to 128GB)

Battery
Capacity: 4000mAh, li-polymer
Standby: 950hrs (3G)
Talk time: 30hrs(2G)
Network & Connectivity
GSM: GSM 850 / 900 / 1800 / 1900
3G: HSDPA 1900 / 2100
4G: No
SIM Type: Dual Micro SIM (dual stand-by)

Others
Wi-Fi 2.4GHz
Bluetooth 4.2
Micro USB
OTG
Announced: October 2017
Price: To be announced