Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu - NewsHausa NewsHausa: Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu

Pages

LATEST POSTS

Thursday 5 April 2018

Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu

Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu


Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a ‘Kabarinsa.
Wadannan tambayoyi sune:

1) Waye Mahaliccinka?
Amsa: ALLAH.

2) Menene addininka?
Amsa: Addini na shine Musulunci

3) Me zaka ce akan wannan da
aka aiko muku?
mad, Manzon Allah

4) Menene ilminka?
Amsa: Na karanta littafin Allah,
kuma na yi imani da shi.

Annabi (SAW) Yace duk wanda ya
amsa ko ta amsa tambayoyin nan
dai dai a ‘Kabari, za a rubuta
sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”
wanda shine register ta sunayen
‘yan Aljannah.

(Abu Daud, 4753;
Ahmad, 18063; Saheehul’Jamiy,
1676)

Yaa Allah ka ba mu ikon amsawa
daidai da shiga wannan rajista
mai daraja. Amin.

Sheikh Isah Ali Pantami.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment