'Yan'yan Rabi'u Rikadawa sunyi saukar Qur'ani - NewsHausa NewsHausa: 'Yan'yan Rabi'u Rikadawa sunyi saukar Qur'ani

Pages

LATEST POSTS

Friday 6 April 2018

'Yan'yan Rabi'u Rikadawa sunyi saukar Qur'ani


A yaune 'Ya'yan tauraron fina-finan Hausa, Rabi'u Rikadawa, Fatima da Al-Amin sukayi saukar karatun Qur'ani a makarantar Isilamiyarsu, Mahaifin nasu ya saka hotunan 'ya'yan nashi yana tayasu murna.

Muna musu fatan Allah yasa karatun nasu ya amfanesu da sauran Al'umma baki daya.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment