Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki - NewsHausa NewsHausa: Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Pages

LATEST POSTS

Saturday 7 April 2018

Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa, haka ta faru da dan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A.

Zango ya shirya wakoki guda biyu kamar yanda ya bayyana, ya kara da cewa kwanan nan zai sakesu.

Mahaifinshi dai Adam A. Zango shima sanannen tauraron fina-finan Hausane kuma mawaki.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment