Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi - NewsHausa NewsHausa: Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi

Pages

LATEST POSTS

Saturday 7 April 2018

Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi

Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi

Wannan hoton wani Angone da Amaryarshi a gurin bikinsu da Angon ya zage yana cin abinci da hannu, irin yanayin fuskar Amaryar da alama bataji dadin abinda ya faru ba, irin ya bayar da ita dinnan.

Hoton ya dauki hankula.

Saidai ko a gaskene kokuwa shirin fim ne shine be bayyana ba amma ya kayatar.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment