INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADHANA SAI ALFIJIR YA KETO !|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADHANA SAI ALFIJIR YA KETO !|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 29 November 2016

INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADHANA SAI ALFIJIR YA KETO !|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

INA CIKIN SADUWA DA MIJINA A RAMADHANA SAI ALFIJIR YA KETO !


TAMBAYA :
Malam muna cikin saduwa da mijina a cikin wannan wata,sai muka ji kiran sallar asalatu , me ye hukuncin azuminmu ?


AMSA :
To 'yar'uwa mutukar kuna jin kiran sallar, kun maza da sauri, kun datse saduwar da kuke yi, to azumin ku yana nan, amma in har kuka ci gaba, da yi ko da na second daya ne, to azuminku ya karye, kuma za ku yi kaffara ku duka, idan kin yi masa biyayya, in kuma takura miki ya yi, to zai yi kaffara shi kadai.
Duba Almugni : 3\65

ALLAH MAFI SANI

Amsawa
Dr jamilu zarewa


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment