YAUSHHE AKE RAKA'O'INN AL-FIJIR?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: YAUSHHE AKE RAKA'O'INN AL-FIJIR?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 9 November 2016

YAUSHHE AKE RAKA'O'INN AL-FIJIR?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

YAUSHE AKE RAKA'O'IN AL-FIJIR?
Tambaya?
Assalamu Alaikum Malam Allah ya kara illimi, Dan Allah tambaya nake akan lokacin yin raka'atul fajir?
Amsa:
Wa alaikum assalam,
Annabi s.a.w yana yin Raka'o'i' Fajir bayan fudowar alfijir na gaskiya kafin ya yi sallar Asuba.
Wanda lokaci ya kurewa bai yi kafin sallar asuba ba, zai iya Ramawa bayan ya kammala sallar Asuba, saboda Annabi s.a.w. ya ga wani mutum yana sallah bayan kammala sallar Asuba, sai ya tambaye shi, sai ya ce rakatanil Fajir yake ramawa, sai ya kyale shi, Bai masa inkari ba.
                                                                  Allah ne mafi sani.
6/11/2016
DR. JAMILU ZAREWA


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment