KA'IDOJIN HADACE AL-QUR'ANI|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: KA'IDOJIN HADACE AL-QUR'ANI|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 23 November 2016

KA'IDOJIN HADACE AL-QUR'ANI|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

KA’IDOJIN HADDACE AL- QUR’ANI.

• Ya wajaba Dalibi ya rinka yin hadda a wajan malami saboda ya dinga gyara masa. 

• Ka da Dalibi ya dinga haddace abu mai yawa, musamman farkon fara haddarsa, saboda wannan zai jawo ya yi hadda mara karfi, ya kamata ya dinga yi daidai yadda zai iya yin muraja’a sosai, don ya inganta haddarsa.

• Idan dalibi zai fara hadda ya fara daga suratu Annas saboda ta fi sauki.

•Ya rinka yin hadda da al- qur’ani iri daya, saboda zai sa shi ya dinga tuna gurin da kowacce aya ta ke, da kuma tuna inda kowanne shafi ya ke karewa.

• Ya wajaba ya ware wani lokaci na musamman domin muraja'ar abin da ya haddace. 
Dauba khuduwatun ilassa’adah

 Amsawa

Dr.jamilu zarewa

posting  by Abubakar Rabiu Yari



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment