FATAWAR RABON GADO (79)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (79)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Sunday 27 November 2016

FATAWAR RABON GADO (79)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (79)

 

Tambaya?

Assalamu alaykum, malam mutum ne ya rasu ya bar Mata 1, da diya Mace 1, sai kanne 6. ubansu 1, sai wasu kanne  7. Uwarsu 1, ya za'a raba gadon sa? 

 

Amsa:
Wa alaikum assalam,  za'a raba abin da ya bari gida: 8, a bawa matarsa kashi daya, 'yarsa kashi hudu, Ragowar kashi ukun sai a bawa 'yan'uwansa da suka hada uba daya.

 

Allah ne mafi sani

 

22/11/2016

Dr. Jamilu Zarewa



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment