FATAWAR RABON GADO (78)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (78)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Monday 21 November 2016

FATAWAR RABON GADO (78)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (78)*
*Tambaya*
Assalamu alaykum
qanina ne ya rasu ya bar mata daya da yaransa mata guda uku da mahaifinsa
Shi ne nace ya gadonsu zai kasance ?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da ya bari gida:24, a bawa matarsa kashi:3, sai a bawa 'ya'yansa mata kashi:16, ragowar kashi biyar din sai a bawa mahaifinsa.                                                                      Kashi hudu a matsayin (sudus) dinsa, kashi dayan kuma saboda shi ne Asibi.
Allah nemafi sani
19/11/2016
*Amsawa*
*DR Jamilu Zarewa*


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment